16/05/2026
DR Idriss Muhammad Saleh
Ka iya girmama yaranka
ka iya mutunta manya
ka iya mu amala
ka iya siyasa
ka iya shugabanchi
Ban zauna da wannan bawan Allah ba sosaiii Amma munfashinchi Halinsa munga yanda kake farantawa matasa raiii munga yanda kake mu amala da mutane kana girmama ra ayin siyasa
wannan bawan Allah ka chan chanchi shugabanchi kakoyawa Yara siyasa Kuma suna girmamaka
Allah yakara shiga lamuranka Dr Inna tashi zuwa Nigeria Dan nazabeku Wato ADC Zanzo yi