11/05/2026
Kungiyar Goyon Bayan Bala Wunti (BWSO) reshen Karamar Hukumar Giade, ta gudanar da wani muhimmin taron tattaunawa na musamman da Shugabanni da Sakatariyun kungiyoyi daban-daban na sa-kai da ke marawa Bala wunti baya.
Daga cikin kungiyoyin da s**a halarci taron akwai:
*Miyetti Allah Khautal-Hore.
*Women Voice For Leadership.
*Bala Wunti Door To Door.
*Bala Wunti Contact and Mobilization.
*Bala Wunti Awareness Ambassadors.
Babban makasudin taron shi ne karfafa hadin gwiwa, fadada ayyukan kungiyar a matakin mazabu, da kuma samar da dabarun fadakarwa da tattaro mambobin jam’iyya masu rajista domin tunkarar zaben Fidda Gwani na Jam'iyyar APC mai zuwa.
A yayin zaman, mahalarta taron sun tattauna dalla-dalla kan hanyoyin da s**a dace na tuntubar al'umma, wayar da kan masu kada kuri'a, da kuma karfafa tsarin gudanarwa a dukkan mazabu da rumfunan zabe da ke cikin Karamar Hukumar Giade.
Wakilan kungiyoyin sun bayar da shawarwari masu amfani, inda aka dora muhimmanci kan hadin kai, kyakkyawar hanyar sadarwa, da kuma ci gaba da tuntubar mutanen karkara. Haka kuma, an tattauna kan yadda kungiyoyin za su yi aiki tare wajen ciyar da manufofi da hangen nesa na Bala Wunti gaba, domin ci gaba da samar wa al'umma damammaki.
Taron ya kuma samar da damar tattauna hanyoyin da za a tallafa wa wadannan kungiyoyin sa-kai, a matsayin karrama su bisa jajircewa, sadaukarwa, da biyayyar da suke nunawa ga nasarar *Motsin BW*.
Mahalarta taron sun amince da mahimmancin tsari, aikin tare, da fahimtar juna wajen cimma burin kungiyar. Sun kuma jaddada shirye-shiryensu na ci gaba da fadakar da al'umma da karfafa gwiwar mutane su shiga harkokin siyasa yadda ya kamata.
An yi kira ga mahalarta taron da su tsananta kokarin neman goyon baya ga **Bala Wunti** a yankunansu, su kasance masu bin doka da oda, su mayar da hankali, kuma su tsaya tsayin daka wajen yada sahihan bayanai. An kuma shawarce su da su guji jita-jita, labaran karya, da maganganun rarraba kai da za su iya haifar da rashin fahimta a tsakanin magoya baya da mambobin jam’iyya.
An jaddada mahimmancin tarbiyya, biyayya, da zaman lafiya a duk tsawon lokacin gudanar da harkokin siyasa.
A cikin jawabinsa, Kodinetan BWSO na Karamar Hukumar Giade, Comr. Sulaiman Kabiru, ya nuna godiyarsa ga jajircewa da gudunmuwar dukkan kungiyoyin da s**a halarci taron. Ya yaba da goyon bayansu da sadaukarwar da suke yi ga nasarar *Motsin BW*, inda ya bayyana kokarinsu a matsayin ginshiki wajen karfafa tafiyar a fadin Karamar Hukumar.
Daga karshe, ya yi kira ga dukkan masu ruwa da tsaki da su dore da ruhin hadin kai, hadin gwiwa, da jajircewa yayin da kungiyar ke ci gaba da tafiya don tabbatar da canji da kuma samun nasara a zaben fidda gwani mai zuwa.
Amina Sani Waziri
Ag. Communication Officer
For.
Coordinator, BWSO Giade LGA
10/05/2026
Kungiyar Bala Wunti Support Organization (BWSO) reshen Karamar Hukumar Giade ta gudanar da wani muhimmin taron tuntuba da shugabanni da sakatarorin kungiyoyin goyon baya da kungiyoyin sa-kai domin karfafa hadin kai da tabbatar da nasarar tafiyar BW Movement. Daga cikin kungiyoyin da s**a halarci taron akwai Miyetti Allah Khautal-Hore, Women Voice For Leadership, Bala Wunti Door To Door, Bala Wunti Contact and Mobilization, da Bala Wunti Awareness Ambassadors. Taron ya mayar da hankali ne kan hanyoyin wayar da kai da tattara goyon bayan jama’a gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar APC mai zuwa.
A yayin tattaunawar, mahalarta taron sun tattauna kan dabarun isa ga al’umma, wayar da kan masu kada kuri’a, da kuma karfafa tsarin goyon baya a mazabu da rumfunan zabe na Karamar Hukumar Giade. An kuma jaddada muhimmancin hadin kai, kyakkyawar sadarwa, aiki tare, da gujewa yada jita-jita ko bayanan karya da ka iya haddasa rashin fahimta tsakanin magoya baya da mambobin jam’iyya.
A nasa jawabin, Kodinetan BWSO na Giade LGA, Kwamared Sulaiman Kabiru, ya yaba da gudunmawa da jajircewar dukkan kungiyoyin da s**a halarci taron. Ya bukaci su ci gaba da hada kai, sadaukarwa, da kara himma wajen wayar da kai da neman goyon baya ga Bala Wunti domin tabbatar da nasara a zaben fidda gwani mai zuwa.
Amina Sani Waziri
Mukaddashiyar Jami’ar Sadarwa
BWSO Giade LGA
10/05/2026
The Bala Wunti Support Organization (BWSO) Giade LGA Chapter held a strategic engagement meeting with the *Chairmen* and *Secretaries* of various support groups and voluntary associations committed to the success of the *BW Movement* .
Among the groups represented were *Miyetti Allah Khautal-Hore* , *Women Voice For Leadership* , *Bala Wunti Door To Door,* *Bala Wunti Contact and Mobilization* , and *Bala Wunti Awareness Ambassadors.*
The meeting was aimed at strengthening collaboration, deepening grassroots engagement, and developing effective strategies for sensitization and mobilization of registered party members ahead of the forthcoming *APC Primary Elections* .
During the interactive session, participants deliberated extensively on practical approaches to community outreach, voter awareness, and strengthening support structures across *wards and polling units within Giade LGA.*
Valuable contributions, ideas, and recommendations were presented by representatives of the various groups, with emphasis on unity, effective communication, and sustained grassroots mobilization.
The discussions also focused on how the organizations can work collectively to advance the ideals and vision of Bala Wunti for the progress and empowerment of the people.
The meeting further provided an opportunity to discuss areas where support can be extended to these voluntary associations in recognition of their dedication, sacrifices, and commitment toward the success of the *BW Movement.*
Participants acknowledged the importance of coordination, teamwork, and mutual understanding in achieving the movement’s objectives, while reaffirming their readiness to continue engaging communities and encouraging wider participation in the political process.
Participants were encouraged to intensify efforts in mobilizing support for *Bala Wunti* across their respective communities and to remain law-abiding, focused, and committed to promoting credible information.
They were also advised to avoid rumors, misinformation, and divisive narratives capable of creating misunderstanding among supporters and party members.
The importance of discipline, loyalty, and peaceful engagement throughout the political process was strongly emphasized.
In his remarks, the Coordinator of BWSO Giade LGA Chapter, *Comr. Sulaiman Kabiru,* appreciated the commitment and contributions of all the associations present at the meeting.
He commended their continuous support and sacrifices toward the success of the BW Movement, describing their efforts as vital to the strengthening of grassroots structures across the LGA.
He further called on all stakeholders to sustain the spirit of unity, cooperation, and dedication as the movement continues to advance its mission of empowering change and ensuring victory in the forthcoming primary elections.
*Amina Sani Waziri
Ag. Communication Officer
BWSO Giade LGA*
10/05/2026
THE BALA WUNTI SUPPORT ORGANIZATION (BWSO) GIADE LGA YESTERDAY RECEIVED A DELEGATION FROM THE BALA WUNTI MOVEMENT (BWM).
09 May, 2026.
BWSO Giade LGA received a team comprising respected stakeholders, experienced grassroots politicians, and committed party members, for a strategic engagement focused on mobilization and grassroots participation ahead of the forthcoming APC Primary Elections. The meeting served as an important platform for consultation, collaboration, and strengthening political coordination within the local government.
During the session, participants held extensive discussions on effective mobilization strategies and practical approaches to community engagement. Members contributed valuable ideas and suggestions on how to deepen political awareness, strengthen support structures, and persuade registered party members across the wards and polling units to embrace the ideals and vision of BW under the slogan “Empowering Change in Bauchi State.”
The meeting further emphasized the importance of unity and collective responsibility among all supporting structures working toward the success of the movement. In a spirit of cooperation, efforts were consolidated among the Bala Wunti Support Organization (BWSO), BW-Movement structures, Lobito Group for Asuwaju Structures, and the Bala Wunti Nakowa Movement to build a stronger and more coordinated support base for mobilization, communication, and other relevant political activities ahead of the primaries.
Stakeholders at the meeting also highlighted the need for sustained grassroots engagement, strategic communication, and peaceful political participation. The gathering reaffirmed the commitment of all participating groups to work together in promoting inclusiveness, loyalty, and effective coordination at all levels within Giade LGA and beyond.
In his remarks, the Coordinator of BWSO Giade LGA, Comr. Sulaiman Kabiru Giade, appreciated the dedication and contributions of all participants. He stressed the importance of cooperation, mutual trust, discipline, and maintaining a high level of decorum in carrying out their collective responsibilities toward achieving the shared vision and political objectives of the BW.
Amina Sani Waziri
Ag. Communication Officer
BWSO Giade LGA Chapter.
28/03/2022
Alhamdulillah For Our Successful Swearing In As Newly Elected National Executive Council Of The GSA On This Day 28th March, 2022 Which Marks The Beginning Of A 365 Days Of Our Tenure.
In my address during the brief program which is held at Day Primary School Giade I reassure our commitment toward sustaining the good Image of this association, establishing students centered programs and projects while using available means to strengthen the association and bolster its exigencies as a united student's platform.
I also commend the outgoing EXCOS which I was part of for their unflinching support and legacies achieved, while calling our attention (New Excos) to stick to the principle of unity transparency and cooperation so as to make our impact reasonable and appreciable.
I also commend the doggedness of the Independent National Convention Committee And Voters for their tireless effort and contributions of time committed toward the success of the elections.
Thank You All.
Comr. Sulaiman Kabiru Giade.
GSA National President.
02/01/2022
Nasrun Minallah.
Alhamdulillah today I am opportune to buy my aspiration form to contest for the seat of National President of Giade Students Association (National Chapter). I am certain that you will continue to include me in your prayers for success.
Thank you all.
25/12/2021
About GSA National Convention 2021
12/06/2020
Happy birthday to our spoke man in person of Muhammad Aliyu (Square).
On behalf of the whole GSA we wish you long life and prosperity.
HAPPY BIRTHDAY TO YOU.