ADC Alheri Media.

ADC Alheri Media. “ADC ALHERI CE �”

Atiku Abubakar is coming.....
15/09/2026

Atiku Abubakar is coming.....

Ga Sakamakon Zaɓen Comment Section na Nigeria:A — Bola Tinubu/APC- 61B — Atiku Abubakar/ADC- 1,189Invalid - 140Total – 1...
29/08/2026

Ga Sakamakon Zaɓen Comment Section na Nigeria:
A — Bola Tinubu/APC- 61
B — Atiku Abubakar/ADC- 1,189
Invalid - 140
Total – 1,390
Wasu a comment sun yi zabe fiye da sau ɗaya wanda hakan ya sa na yi treating kuri’arsu a matsayin ɗaya.

21/08/2026

“Idan ATIKU ya dawo da Subsidy za'a dawo da Nigeria baya”

Mu daman inda aka ɗaukomu muke son a maida mu kawai.

16/08/2026

Wannan guguwar canjin da ta taso daga Osun, in sha Allahu, ita ce silar nasarar Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar GCON. 2027.

You can not BUY himYou can not BRIBE himYou can not DRIVE himYou can not FORCE himYou can not BARGAIN himYou can not OPP...
23/07/2026

You can not BUY him
You can not BRIBE him
You can not DRIVE him
You can not FORCE him
You can not BARGAIN him
You can not OPPRESS him
You can not THREATEN him
You can not DE-MARKET him

The UNIFIER 2027!!

Ikon Allah 🤔 Bawan Allah da ake ta yaɗa bidiyon sa a hannun masu sace mutane ashe wai shima yana Tellen Tinubu.Allah ya ...
06/06/2026

Ikon Allah 🤔

Bawan Allah da ake ta yaɗa bidiyon sa a hannun masu sace mutane ashe wai shima yana Tellen Tinubu.

Allah ya kyauta ya koma kuɓutar da shi.

🚨 | Don Allah, Don Allah, Don Darajar Annabi, kuzo ku ce wani abu akan wannan batu. Ba wasa bane, ba kuma experiment ban...
02/06/2026

🚨 | Don Allah, Don Allah, Don Darajar Annabi, kuzo ku ce wani abu akan wannan batu. Ba wasa bane, ba kuma experiment bane.

ℹ️ A ganinku wa yafi cancanta mu zaba don cigaba Nigeria, kuma meye dalilinku? Ma'ana ku fadi me yasa kuke ganin wane shi yafi cancanta mu zaba a zaben 2027. Kuma kuji tsoron Allah. Ina so ku amsar tambayar nan kamar yadda ranar kiyama idan aka tambayeka zaka bada amsa.

Sai naji ku.

Wa zaka zaɓa?
30/05/2026

Wa zaka zaɓa?

Wannan shi ne haɗin guiwar yankin Kudu da Segun Osoba yake kuka a kai game da Tinubu. Duk wanda yake tunanin za a rarrab...
29/05/2026

Wannan shi ne haɗin guiwar yankin Kudu da Segun Osoba yake kuka a kai game da Tinubu. Duk wanda yake tunanin za a rarraba ƙuri’un Kudu tsakanin ‘yan takara daban-daban sannan Tinubu ya ci moriya daga hakan, to yana ruɗar mutane ne kawai. Da wannan tsari, Tinubu ba zai iya dawo da goyon bayan Arewa da ya rasa daga wani wuri daban ba. Yankunan Kudu maso Kudu (SS), Kudu maso Gabas (SE), da Kudu maso Yamma (SW) da yake fata zai mamaye su yanzu sun cika da masu takara da gasa. To ina hanyar samun nasara a gare shi?

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Alheri Media. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share