Zannah Reporters TV

Website

Zannah Reporters TV Abdulmalik Zubairu (Zannah Bungudu).

The Zannah Reporters (ZR) is a dynamic and youth-driven news and publicity organization dedicated to documenting, promoting, and broadcasting the impactful works, projects, programs, events, and activities of Hon.

ZANNAN BUNGUDU, YA GINA MAKARANTAR ISLAMIYYA A GARIN TSAFE.A Cigaba da Ayyukan Alherin Da Danmajalisa mai wakiltar maru/...
21/09/2026

ZANNAN BUNGUDU, YA GINA MAKARANTAR ISLAMIYYA A GARIN TSAFE.

A Cigaba da Ayyukan Alherin Da Danmajalisa mai wakiltar maru/bungudu yakeyi a duk fadin Jahar Zamfara, Hon Abdulmalik Zubairu Zannan Bungudu, ya gina makarantar Islamiyya, mai suna Albadar Academy, A karamar hukumar Mulkin Tsafe.

Aikin Makarantar wanda ya kunshi ajujuyan dalibbai, tare da Office na malamai, ya kammala, inda Dalibbai suke zuwa domin Yin karatun Addini.

Muna Rokon Allah ya saka masa da Alheri.

©️Zannah Reporters Projects.
21st September 2026.

20/09/2026

ZANNAH REPORTERS UPDATE.

Zannah Reporters tv, mun kawo maku labaran Duniya, musamman Na Gidan Dan majalisa mai wakiltar Maru/bungudu, Acikin shirinmu na *Zannah Reporters update*

A Labaran namu na yau, Zaku Kalli yanda Dan majalisa mai wakiltar maru/bungudu. Hon Abdulmalik Zubairu, Zannan Bungudu, ya Raba Buhu Dubu Biyu, na samon Bita, da kuma Kwali Dubu daya, na taliya Ga Al ummar Garin Bungudu.

Haka Kuma Zaku Kalli Yanda Danmajalisar Ya Gina Manyan gadoji a Garin kasuwar daji, wanda ya kunshi gadar jala, da Gadar Tsohon Gari, A karamar hukumar Kauran Namoda.

Ku Cigaba da Kallon Gidan tvn Zannah Reporters, domin samun dukkanin Shirye shiryenmu.

©️Zannah Reporters
20th September 2026.


ZANNAN BUNGUDU, YA SABUNTA MASALLACIN JUMMA,A, TARE DA MAKARANTAR ISLAMIYYA, A DAMBA, KAMAR HUKUKUMAR MULKIN GUSAU.Hon A...
19/09/2026

ZANNAN BUNGUDU, YA SABUNTA MASALLACIN JUMMA,A, TARE DA MAKARANTAR ISLAMIYYA, A DAMBA, KAMAR HUKUKUMAR MULKIN GUSAU.

Hon Abdulmalik Zubairu, Zannan Bungudu, Yayi Aikin Sabunta Ko wanne fanni na masallacin Jumma,a Na Garin Damba, tare da Sake sabunta Makarantar islamiyya wadda take hade da masallacin.

Wadannan Ayyukan na daga cikin Ayyukan da Danjamalisar mai wakiltar Maru/Bungudu, Yake Aiwatarwa A duk fadin jahar Zamfara.

Muna Rokon Allah Ya saka masa da Alheri.

©️Zannah Reporters projects.
19th September 2026.

18/09/2026

H E Zannan Bungudu Pay Courtesy visit to Dauda Kahutu Rarara

ZANNAN BUNGUDU A GUSAU BABBAN BIRNIN JAHAR ZAMFARA.Danmajalisa Mai Wakiltar Maru/bungudu, Hon Abdul Malik Zubairu, Zanna...
16/09/2026

ZANNAN BUNGUDU A GUSAU BABBAN BIRNIN JAHAR ZAMFARA.

Danmajalisa Mai Wakiltar Maru/bungudu, Hon Abdul Malik Zubairu, Zannan Bungudu, yayi Manyan Ayyuka A Garin Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara.

Ayyukan Da S**a Kunshi.

1.Gina Babbar Makarantar Marayu A Unguwar saminaka Gusau.

2.Gina Makaranta tare da Gina masallaci a Sabon Gari Gusau.

3.Gina makaranta tare da Gina masallaci, hadi da Gyaran Gida a Janyau Gusau.

4.Gina makaranta Hadi Da Gina Gidan malamin A Dabbakal Gusau.

5.Sabunta makarantar Darul Islam, Sabon Gari Gusau.

6.Sake Gina Masallaci A FMC Gusau.

7.Aikin Sabunta makarantar Islamiyya Lowcost Gusau.

Dukkanin Wadannan Ayyukan An kammalasu, inda Dubban Al umma kecin Gajiyar wadannan Ayyukan.

Allah Ya saka masa da Alheri.

©️Zannah Reporters Projects.
16th September 2026.

15/09/2026

ZANNAH REPORTERS UPDATE.

Zannah Reporters tv, mun kawo maku labaran Duniya, musamman Na Gidan Dan majalisa mai wakiltar Maru/bungudu, Acikin shirinmu na *Zannah Reporters update*

A Labaran namu na yau, Zaku Kalli yanda Dan majalisa mai wakiltar maru/bungudu. Hon Abdulmalik Zubairu, Zannan Bungudu, ya Gina Masallaci A Sabon Birnin Dan Ali, Karamar Hukumar Birnin magaji.

Haka Kuma Zaku Kalli Yanda Danmajalisar Ya Bada Gudummawar Kudi naira million Dari, zuwa ga Makarantar Kiwon lafiya ta Tarayya, dake Tsafe, Tare da Basu Tabbacin Gina masu Karamar Asibiti,a cikin makarantar.

Ku Cigaba da Kallon Gidan tvn Zannah Reporters, domin samun dukkanin Shirye shiryenmu.

©️Zannah Reporters
15th September 2026.


ZANNAN BUNGUDU YA SABUNTA MASALLACIN JUMMA’A. NA ISAN MAYANA, GADA BIYU, TARE DA GINA SABON MASALLACI A UNGUWAR BARAKALL...
14/09/2026

ZANNAN BUNGUDU YA SABUNTA MASALLACIN JUMMA’A. NA ISAN MAYANA, GADA BIYU, TARE DA GINA SABON MASALLACI A UNGUWAR BARAKALLAHU, HAKA KUMA ZANNAN BUNGUDU YA SABUNTA MAKARANTAR ANAS BIN MALEEK, TAKAMA GUSAU.

Danmajalisa mai wakiltar Maru/bungudu Hon Abdulmalik Zubairu, Zannan Bungudu, yayi Ayyukan Alherai A Garin Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara.

Ayyukan Da s**a Hada da.

1.Sabunta Dukkanin Masallacin Jumma,a na Gada Biyu, Masallacin isahn Mayana Gusau.

2.Gina Masallacin Mu,az Bin Jabal, Unguwar Barakallahu Gusau.

3.Aikin Sabunta Dukkanin Makarantar Anas Bin Maleek, Unguwar Takama Gusau.

Dukkanin Wadannan Ayyukan An kammalasu, inda Al umma suke Cigaba da Amfana.

Allah ya saka masa da Alheri.

©️Zannah Reporters Projects.
14th September 2026.

13/09/2026

ZANNAH REPORTERS PROJECT.

Kalli Kadan Daga Cikin Bayanin, Al ummar Da s**a Amfana da Ayyukan Alherin H.E Abdulmalik Zubairu, Zannan Bungudu. A yankin Gusau Da Tsafe.

Dukkansu Sun Amfana da Ayyukan Alherin da Danmajalisa mai wakiltar maru/bungudu yake Aiwatarwa A Fadin Jahar Zamfara.

Ku Cigaba da Kasancewa Da Zannah Reporters TV, Domin samun Dukkanin Rohotonnin Ayyukan da Zannan Bungudu ke Aiwatarwa a jahar Zamfara, Acikin Sabon Tsarinmu na .

Allah Ya saka da Alheri, ya bamu nasara.

©️Zannah Reporters Project.
13th September 2026.


Breaking News……Dan majalisa mai wakiltar Maru/bungudu ya bada Gudummawar Kudi naira Milion Dari (100m)zuwa ga Jami,ar Fe...
12/09/2026

Breaking News……

Dan majalisa mai wakiltar Maru/bungudu ya bada Gudummawar Kudi naira Milion Dari (100m)zuwa ga Jami,ar Federal University Of Health Sciences and technology Tsafe.

Haka kuma ya kara da Alkawarin Gina masu Sabuwar Clinic A cikin makarantar, wanda aikin zai fara bada jimawa ba.

Wannan Na daya daga cikin Tsarin Zannan Bungudu na baiwa ilimi da fannin lafiya fifiku domin amfanuwar Dubbban Al umma.

Allah ya saka masa da Alheri.

©️Zannah Reporters
12 September 2026.

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannah Reporters TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share