DL Media Connect

Website

DL Media Connect Connecting Vision, Inspiring Progress

Founder DL Media Connect Jagaba KLM 🔥
24/09/2026

Founder DL Media Connect

Jagaba KLM 🔥

DL MEDIA CONNECT  ✅️Gwamnatin Jahar Zamfara zata Haɗa gwiwa da kamfanin XEJET domjn fara sufurin jiragen samana Kasuwanc...
21/09/2026

DL MEDIA CONNECT ✅️

Gwamnatin Jahar Zamfara zata Haɗa gwiwa da kamfanin XEJET domjn fara sufurin jiragen samana Kasuwanci daga Gusau Zuwa Abuja .

Gwamnatin Jihar Zamfara ta rattaba hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa da kamfanin XEJet Limited domin gudanar da zirga-zirgar jiragen sama na kasuwanci tsakanin Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau da Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.

Yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da aka sanya hannu a ranar Litinin ta kasance wani muhimmin mataki wajen inganta zirga-zirgar jiragen sama, tare da sauƙaƙa harkokin kasuwanci, zuba jari, yawon buɗe ido da bunƙasar tattalin arzikin Jihar Zamfara.

Wata sanarwa da Kakakin Gwamnan Jihar Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ta bayyana cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara, Malam Mani Mummuni, ne ya jagoranci bikin sanya hannu kan yarjejeniyar.

Sanarwar ta ƙara da cewa Sakataren Gwamnatin Jihar, Malam Abubakar Mohammed Nakwada, ne ya sanya hannu a madadin Gwamnatin Jihar.

Sing by Management.

Hon Kabir Lawal Jagaban Zamfara ya gwan-gwaje Mustapha Lawal Jega da kyautar sabuwar mota kirar 307, ta hannun babban PA...
17/09/2026

Hon Kabir Lawal Jagaban Zamfara ya gwan-gwaje Mustapha Lawal Jega da kyautar sabuwar mota kirar 307, ta hannun babban PAnsa Abdul Sidi.

Allah yasaka da alkhairi, Allah ya biya yamai maita muna Dauda karo na biyu.

DL MEDIA CONNECT ✅️ Kyautar kudi Naira 500,000 daga HON. KABIRU LAWAL (jagaba) ga wasu membobi na kungiyar DL MEDIA CONN...
09/09/2026

DL MEDIA CONNECT ✅️

Kyautar kudi Naira 500,000 daga HON. KABIRU LAWAL (jagaba) ga wasu membobi na kungiyar DL MEDIA CONNECT dan dogaro da kansu.

Yayin kaddamar da wannan tallafi Hon.Kabiru Lawal jagaba wanda shine Uban wannan kungiya ya jaddada cewa kamar yanda wa yan nan s**a amfana zai kara zakulo wasu daga cikin membobi har sai kowa ya Amfana insha Allah.

Ga rukuni na biyu wa yanda s**a amfana

1. Al'amin Alƙali
2. Sulaiman Isah

Allah ya sakamai da Alkhairi ya biya dukkan bukatu 🙏

DL MEDIA CONNECT.TAYA MURNA TA MUSAMMAN!A madadin ɗaukacin mambobi da magoya bayan DL MEDIA CONNECT, muna miƙa saƙon tay...
08/09/2026

DL MEDIA CONNECT.

TAYA MURNA TA MUSAMMAN!

A madadin ɗaukacin mambobi da magoya bayan DL MEDIA CONNECT, muna miƙa saƙon taya murna ga Jagaban Zamfara, Hon. Kabiru Lawal, bisa lambar yabo ta girmamawa da Jaridar Humanitarian ta ba shi.

Wannan karramawa ba abin mamaki ba ne, domin kuwa ta zo ne sakamakon irin gudunmawa, jajircewa da sadaukarwar da Jagaban Zamfara ke yi wajen tallafa wa al'umma, inganta rayuwar matasa, da kuma bayar da gudunmawa ga cigaban Jihar Zamfara.

Jagaba ya kasance abin koyi na nagarta, karamci da kishin jama'a, wanda a kowane lokaci yake tsayawa wajen tallafawa masu buƙata da kuma inganta rayuwar al'umma ba tare da nuna gajiyawa ba.

Wannan lambar yabo wata shaida ce cewa ayyukan alheri ba sa ɓuya, kuma kyakkyawan suna yana biyo bayan hidima ta gaskiya.

Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara ɗaukaka Jagaban Zamfara, Ya ba shi lafiya, hikima da ikon ci gaba da ayyukan alheri da cigaban al'umma.

DL MEDIA CONNECT ✅ Gwamnatin jahar Zamfara ta ware wa ’yan kasuwar Jihar tallafin ₦5,000,000, wasu ₦1,000,000, sannan wa...
07/09/2026

DL MEDIA CONNECT ✅

Gwamnatin jahar Zamfara ta ware wa ’yan kasuwar Jihar tallafin ₦5,000,000, wasu ₦1,000,000, sannan wasu ₦500,000. Amma kamar yadda muka samu labari, tallafin bai kai ga wasu daga cikin ’yan kasuwar Jihar ba.

Saboda haka, muna kira ga kowane ɗan kasuwa da ya je ya yi rajista da kansa, domin tabbatar da cewa tallafin ya isa ga waɗanda aka yi niyya, tare da hana duk wani nau’in cuwa-cuwwa ko karkatar da tallafi.

— Inji: Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal

DL MEDIA CONNECT ✅Jagaban Zamfara Nafarko Hon. Kabiru Lawal  ya gwan-gwanje Alhaji Hassan Bobo da Kabiru Birnin Magaji d...
05/09/2026

DL MEDIA CONNECT ✅

Jagaban Zamfara Nafarko Hon. Kabiru Lawal ya gwan-gwanje Alhaji Hassan Bobo da Kabiru Birnin Magaji da kyautar sabbin motoci ta hannun Honorable Abdul Sidi .

muna fatan Allah yasaka maki da alkhairi Allah yamai maita muna gwamna Dauda Lawal a karo na biyu cikin sauki.

DL MEDIA CONNECT ✅Gusau Ultra Modern MarketThank you H.E Dauda Lawal
05/09/2026

DL MEDIA CONNECT ✅

Gusau Ultra Modern Market

Thank you H.E Dauda Lawal

Alhamdulillah Allah ya albarkaci ɗaya daga cikin jagororin DL Media Connect Uthman  A Y Gusau da samun ƙaruwa ta Ɗa nami...
04/09/2026

Alhamdulillah

Allah ya albarkaci ɗaya daga cikin jagororin DL Media Connect Uthman A Y Gusau da samun ƙaruwa ta Ɗa namiji bayan yiwa uwar yaron C.S

Muna roƙon Allah maɗaukakin sarki ya bawa uwar lafiyar jiki da ta shayarwa.
Kai kuma Allah ya h**e maka abun hidima da ɗawainiyar yau da gobe.

Address

Zamfara
Gusau
880001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DL Media Connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share