Umar Gero

Call Contact the organization

Umar Gero I'm Good But Not Angel, I Do Sin But Not An Evil, I'm Just A Simple Guy Living A Simple Life.

‎Sanatan Jigawa ta gabas.‎‎A Siyasar yanzu ba zamu sake lamunce masa a nan gaba ba, domin a Siyasance tafiyarsa, tafiya ...
05/09/2026

‎Sanatan Jigawa ta gabas.
‎
‎A Siyasar yanzu ba zamu sake lamunce masa a nan gaba ba, domin a Siyasance tafiyarsa, tafiya ce, marar ma'ana, da manufa.
‎
‎Tsarinsa, Tsari ne na yaudara, da rashin cika al'kawari a Siyasance.
‎
‎Baya ta wuce, amma ba'a saran (Mummini) sau biyu a rami d'aya inji Annabi (S.A.W).
‎
‎Don hak a yanzu fatan mu, da addu'ar mu itace, gina sabuwar gobe, domin amfanar, da al'umma ta kowace siga.
‎
‎A baya mun baka, dama. Bisa la'akari, da kyakkyawan zaton, da mu ka yi maka.
‎
‎Sa'banin haka, hakan ba zai zama laifi ba, idan mun dawo, da kai tare, da sahalewa wanda muke ganin shine, ya kamata.
‎

Address

Hadejia

Telephone

+2349066650002

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Gero posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Umar Gero:

Shortcuts

Share