Sheikh Yahuza Zaria R t a

Sheikh Yahuza Zaria R t a

Share

وَجِئْتُكَ عَبْدًا ضَارِعًــــا مُتَشَبِّثًــــا
فَأَوْلِ الْتِفَاتًا خَادِمًــــا جَاءَ مُغْرَمَــا

02/06/2026

Allah ya Kara maku Lafia da Nisan Kwana Maulana Khalifa R T A

02/06/2026

خليفة الشيخ رضي الله عنه

31/05/2026
28/05/2026

SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YACE

Yaku mabiya Shehu Tijjani (RTA) kuyi hakuri da makircin maqiya zaku samu Taimakon Ubangiji a kansu a kowanne zamani jahilcin jahilai ko maganarsu ba zata cutar daku ba koda kuwa suna daukarku a matsayin fasiqai ko 'yan Bidi'a ko Kafirai

Kada maganarsu ta bata muku rai kwata kwata koda kuwa sun nuna muku cewa zasu cutar da ku domin kuwa duk lamari na Allah ne kasani cewa duk wanda ba Allah ba kuwa rarrauna ne gajiyayye kuma bashi da iko akan komai koda kuwa Alkadarinsa ya girmama domin Allah kadai Shine mai iko akan komai

kusani cewa ba Abunda ke sawa a samu kyakkyawan karshe sai ayyuka na tsoron Allah don haka kuji tsoron Allah kuma ku zamo masu haquri lallai Igiyar Ubangijin al-Arshi mai karfi ce kuma Amintacciya mukuwa da ita muke riko don kun rabauta ya kamata ku Godewa Allah Ni ina ganin kamar ma kun zama jagorori a bayan kasa babu kokonto ku guji Duniya

Abba na Niasse Assufi
-------SHEHU Ibrahim Niasse Fardun nee ☝☝

25/05/2026

يا مريد الله هذا يوم التروية يوم الاستعداد للسير إلى حضرة القرب فطهر قلبك قبل جسدك وجدد عهدك مع الله قبل أن تلبي بلسانك

أوصيكم في هذا اليوم بأمور
أكثروا من قول لبيك اللهم لبيك لبيك لا شريك لك لبيك إن الحمد والنعمة لك والملك لا شريك لك
الزموا الاستغفار فإن القلوب لا تدخل حضرة الله إلا بعد غسلها من الأكدار
أكثروا الصلاة على سيدنا محمد صلى الله عليه وسلم فهي مفتاح الفتح وباب الوصول
اجعلوا قلوبكم خالية من الحقد والخصومة فمن قصد الله بقلب سليم بلغه الله مقامات الرضا
عليكم بالسكينة وقلة الكلام إلا في ذكر الله فإن كثرة الكلام تقسي القلب في أيام الرحمة
أكثروا الدعاء لأنفسكم ولوالديكم ولمشايخكم ولجميع المسلمين فإن أبواب الفيض مفتوحة في هذه الأيام
اقرأوا القرآن بتدبر واجعلوا لكل آية نصيبا من قلوبكم لا من ألسنتكم فقط
واستعدوا ليوم عرفة بالتوبة الصادقة والانكسار بين يدي الله فإن العارفين يرون يوم التروية بابا ويوم عرفة دخولا إلى حضرة القرب
اللهم اجعلنا من أهل القبول واسق قلوبنا شراب المعرفة والمحبة وأدخلنا في رحمتك إدخال الصالحين آمين

25/05/2026

قال الإمام القاضي عياض حدثنا أبوالحسن علي بن عمر الدارقطني قال حدثنا القاضي المحاملي قال حدثنا محمد بن عبدالرزاق قال حدثنا موسى بن هلال عن عبيد الله بن عمر عن نافع عن ابن عمر رضي الله عنهما قال قال رسول الله صلى الله عليه وسلم من زارا قبري وجبت له شفاعتي .
رواة الحديث أخرجه الدارقطني في السنن ٢/٢٧٨
ابن الحجر الهيثمي في مجمع الزوائد ٤/٢

fassara

Imam Alqadiy iyad yace baban Alhasan wato Aliyu Dan Umar daralqudniy yace Alqadiy Almuhamiliy ya zantar mana yace Muhammad Dan Abdur,razaq ya zantar mana yace musa Dan hilalin ya zantar mana ya karba daga Ubaidullahi Dan Umar shi kuma ya karba daga nafi,I shi kuma ya karba daga Abdullahi Dan Umar sahabin shugabah Alihissalatu wassalam Allah yaqara musu yarda ,

yace shugabah Alihissalatu wassalam yace , Duk Wanda ya ziyarci Qabari na wato (Rauda) cetona gareshi ya wajabta


note Babu Mai Hanaka ziyarar shugabah Alihissalatu wassalam sae maqiyinsa Allah yayimana katangar qarfe da maqiya shugabah Alihissalatu wassalam

24/05/2026

قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ مَا مِنْ أَيَّامٍ الْعَمَلُ الصَّالِحُ فِيهِنَّ أَحَبُّ إِلَى اللَّهِ مِنْ هَذِهِ الْأَيَّامِ الْعَشْرِ..

Ba rana kun da ayyukan alheri s**a fi soyuwa a wajen ubangiji kaman wayennan kwanaki goman..

Allah ya bamu daman yi ayyukan kirki,ya kuma karpa mana Albarkan Annabi S A W..

24/05/2026

Kar Kuyi Duka Har Abada,Kar Kuyi Zagi Har Abada ,In An Dakeku Kuyi Ha'kuri Ku Masu Ha'kuri Ne.

~ Sahibul Waqati Niass .

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kaduna