25/03/2026
Wai manoma hardasu zaa zabi APC ko, to jiki magayi Peter Obi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Senator Uba Sani ????
political issues an religious
25/03/2026
Wai manoma hardasu zaa zabi APC ko, to jiki magayi Peter Obi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Senator Uba Sani ????
08/08/2025
Yau karyan masu edit takara ku karasa Mana wanan hoton
11/11/2024
CHEAPEST AND RELIABLE🙆🏻♂️ ```
Buy Your Data, Airtime And Pay All Your Online Subscriptions at
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.maskawalink.app
👉🏼9Moblie 1Gb - N135
👉🏼MTN 1Gb - N250
👉🏼Glo 1Gb - N270
👉🏼Airtel 1Gb - N240
😱🔥😱🔥😱🔥😱🔥
Download App(Android)
✓ Airtime & Data Purchase
✓ Utility and Online Cable Subscriptions
✓ Instant funding method
https://chat.whatsapp.com/DYH2jRaFd3i703P2YTcRrD✓ Customer Support
✓ Referral Co
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.maskawalink.app
From Smart Data Hub. Check our website for cheap data offers
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.maskawalink.app
App download link
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.maskawalink.app
WhatsApp chat: 08036555487
25/10/2024
JIKI MAGAYI.
YAN AREWA MUFARKA
OUR GOVERNORS AR DE MAJOR PROBLEM.
Allah kasa mugane gaskia Allah kabamu iKon binta Sunnah Nigeria TikTok The Governor of Kaduna State
20/04/2023
Kafin Kayi aure a wannan loƙaci Ya k**ata kasan da wannan ..
Kwanon Shinkafa ƴar Hausa Naira 1800 Ne Gwangwani Man gyaɗa 250 Maggi ɗaya Naira 10 Biredi Wanda Mutum biyu zasu iya Ci Naira 250 Taliya 450 ..
Sabulun Wanka 200 Na Wanki 200 Kuɗin Ruwa Jarka ɗaya naira 50 a ƙalla ka sayi jarka biyu kullum naira ɗari..
Sai Ka Buga a sati ɗaya Kai da amarya da ƴan ƙannen amarya masu kawo ziyara zaku iya lashe Kwano Huɗu na shinkafa Kuɗinta Zai K**a naira 1850 ×4 Zai k**a Naira 7400..
Biredi 250 a ƙalla ku siya sau biyar a sati Kuɗinka Zai K**a 1250..
Taliya a ƙalla ka sayi Guda Uku a satinnan kuɗinka zai k**a 1350..
Kuɗin Ruwan sha na wanki dana wanka a ƙalla jarka biyu a rana naira ɗari sau 7 ya k**a ɗari bakwai a sati..
Sabulun wanka da na wanki ,Maggi , Kayan Miya, Gas ko gawayi , Man girki Kuɗinsu zai K**a Naira 6000 A sati..
Shinkafar Sati Ɗaya - 7400
Biredi na Sati Ɗaya- 1250
Taliyar Sati Ɗaya-1350
Kuɗin Ruwa-700
Su kayan miya da sabulun wanka da wanki, gawayi ko Gas , Man girki -6000
Total ɗin Sati ɗaya duka- 16,700
Total ɗin wata ɗaya-66,800
Wannan lissafi kada ka manta ba'a saka wasu abubuwa ba da yawa k**ar kuɗin magani na rashin lafiya, kuɗin kayan kwalliya, auduga ta mata yayin Al'ada, Kuɗin taransifot na zuwa wajen aiki ko kasuwa na maigida, Ƴar madara ta watsawa a shayi, ɗan naman miya, gasu nan dai birjik..
Shi yasa Muke gayawa samari da babbar Murya idan baka samun a ƙalla dubu hamsin a wata ka haƙura da aure kaga dai lissafin dubu sittin ma tayi kaɗan, wannan kuma shine ƙarshen lissafi wanda ba kowacce mace ce zata iya yadda ta zauna a haka ba...
Nayi Nan 🚶🚶
Adam Husaini Abubakar
Ance kayi Muslim² kace siyasa ba Addini bane, mace ta tsaya takara kace musulunci be yarda da hakan ba?
Wata qwaya kake Shane wai???
07/04/2023
NIFA BANGA LAIFIN SABIDA SANAA YAKEYI KUMA BAYA KIRAN SUNA HABAICI YAKE KUNA TSARGUWA YAN
06/04/2023
KAYYASA!!!
Tinubu Presidency: Sanusi may return as CBN gov
vanguardngr.com/2023/04/tinubu…