18/11/2024
A yau ne shuwagabannin jam'iyyar APC reshen gundumar Chikaji dake karamar hukumar sabon gari s**a kawoma shugaban karamar hukumar sabon gari Hon Jamilu Abubakar Albani ziyarar, taya murna , inda s**a Sami tarba daga mataimakin shugaban karamar hukumar Hon Kamilu Abdulkarim da kakakin majalisar karamar hukumar Hon Sani Jibrin Chikaji a ofishinsu dake karamar hukumar
09/02/2023
WANNAN YARON DA KUKE GANI AN TSINCE SHI AGARIN KWANGIL DAKE KARAMAR HUKUMAR SABON GARI YA CE SUNANSA SAIFULLAHI, SUNAN MAHAIFINSA MALAM NA ASABE SUNAN MAHAIFIYARSA ASABE SUNAN KANNENSA IBRAHIM DA HALIMA WANDA SUKE ZAUNE A GARIN PAMBEGUA DAKE KARAMAR HUKUMAR KAURU A JIHAR KADUNA DUK WANDA ALLAH YASA YA GANSHI KUMA YA SANSHI YA SANAR DA IYAYENSHI SU TUNTUBI WANNAN LAMBAR WAYA KAMAR HAKA 07068943455
29/09/2022
Good day to all the good people of Sabon Gari Local Government