26/07/2023
CONGRATULATIONS MA!!!
Sun jefeta da kalamai marasa dadi don su bata
mata mutuncinta a idon gwamna.
Sun ce ba ‘yar karamar hukumar igabi bace.
Sun rubuta petitions kala kala kan rashin amincewansu akan kujerar da ake yunkurin bata.
Akarshe dai yau ALLAH yace sai tayi🙏🏼
To yanzu ku bakiji kunya ba?
Tun ran gini ran zane. Idan duk duniya zasu taru akan kada wani abu ya iso gareka matukar Allah ya rubuta zaizo babu wanda ya isa ya hana.
Muna tayaki murna uwar marayun zazzau
Hajiya Rabi Salisu
Latest commissioner daga karamar hukumar Igabi
Allah ya tayaki riko yabaki ikon sauke nauyi amin🙏🏼
Congratulations once again.
23/07/2023
Muna Kira Ga Davido Daya Gaggauta Cire Video Din Da Nuna CIN Mutunci GA Muslunci Da Musulmai Tare Da NEMAN Gafarar Musulmai...
Ko Kuma Bazamu Taba Yafe Masa Ba....
Yanada Kyau A Fahimta Musulmai Basa Wasa Da Addininsu, Kuma Ko a Muslunci Haram Ne Cin Mutuncin Wani Addini Ko Wane Kala Ne Kuwa...
Don Haka Dolene Girmama Muslunci...
06/07/2023
Don't always be in a hurry. The Almighty might slow you down just to protect you. A delay doesn’t mean denial. There may be evil ahead which you can’t see but He can. You’ll be forever grateful that you didn’t rush headlong into things. Slow down.
16/05/2023
Hon Dr Sani Abdulkadir Dakaci
(Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria)
Kayi iya bakin kokarinka don ganin jami'yyar mu ta APC ta samu nasara a zaben daya gabata.
20/04/2022
A characteristic leader with all qualities to lead the good people of igabi local government.
Communication
maturity
humility
compassion
substance
confidence
positive body language
listening skills
self monitoring
self improvement.
Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria
Hon. Dr Sani Abdulkadir Dakaci
For member house of Reps 2023 insha Allah