ABG Media Support Group Kaduna

ABG Media Support Group Kaduna

Share

Together for ABG, together for kaduna, committed to promoting credible leadership and development

02/07/2026

Sha yanzu magani yanzu kaduna south insha ALLAH

02/07/2026

Dan alaji

Photos from ABG Media Support Group Kaduna's post 02/07/2026

⛱️ OFFICIAL GAYYATA ⛱️

A madadin Hon. Abubakar Halliru (Sadeeq Dan Jummai), Ɗan takarar PDP na Mazabar Tudun Wada Counsituency, muna gayyatar dukkan Shugabannin Jam'iyya, Mambobin Kwamitin Zartarwa, Masu Ruwa da Tsaki da sauran magoya bayan jam'iyya zuwa bikin gabatar da Takardar Shedar Nasara (Certificate of Return) tare da Taron Tattaunawa da Masu Ruwa da Tsaki.

Jigo:

"Jam'iyya Ɗaya, Manufa Ɗaya, Nasara Ɗaya."

📅 Rana: Lahadi, 5 ga Yuli, 2026
🕙 Lokaci: Karfe 10:00 na safe daidai
📍 Wuri: Sheikh Dahiru Usman Bauchi Hall, Tudun Wada, Kaduna

Uban Taro:
Barr. Ibrahim Umar, PhD
Shugaban PDP na Shiyyar Arewa maso Yamma.

Wannan taro wata dama ce ta ƙarfafa haɗin kai, musayar ra'ayoyi da tsara hanyoyin tabbatar da nasarar jam'iyyar PDP a Mazabar Tudun Wada Counsituency.

Kasancewar ku abin alfahari ne kuma zai ƙara wa taron armashi.

PDP… Iko ga Jama'a! ✊🌴

Sahannu: ✍️

— Kamal Maluse
Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama'a
Ofishin Hon. Abubakar Halliru (Sadeeq Dan Jummai), Ɗan takarar PDP na Mazabar Tudun Wada.

27/06/2026
27/06/2026

Cooking…..

23/06/2026

Kaduna ta ABG CE

Photos from Rariya's post 22/06/2026
Photos from ABG Media Support Group Kaduna's post 20/06/2026

ABG MEDIA SUPPORT GROUP – OFFICIAL PAGE

Today, we successfully held the first official meeting of ABG Media Support Group Kaduna. It was a productive gathering focused on strengthening our team, sharing our vision, and preparing for the tasks ahead.

Key discussions included:
✅ Mission and Vision of the Group
✅ Social Media Orientation
✅ Roles and Responsibilities of Members
✅ Community Outreach Plans
✅ Introduction of Key Leadership Appointments
✅ Members' Contributions and Suggestions

This is just the beginning. The journey ahead requires dedication, unity, discipline, and hard work. Together, we will continue to promote the vision of ABG and positively engage our communities across Kaduna State.

Together for ABG, Together for Kaduna.




Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kx 82 Katagum Road
Kaduna
800828