ADC Northwest Region

ADC Northwest Region

Share

ARAISE AND SHINE✨✊🏽
by
GOD GRACE❤️🙏🏽

Subscribe to ADC Northwest region page! https://www.facebook.com/61587721325531/subscribe/

Photos from ADC Northwest Region 's post 19/07/2026

LABARI DA ZAFINSA 🔥🔥🤝✅

ADC: Sabuwar Tafiya a Garin Azare, Jihar Bauchi

Jam’iyyar ADC na ci gaba da samun karɓuwa sosai a Jihar Bauchi. Manyan jagorori ciki har da Sanata Abdul Ahmed Ningi da Dokajin Bauchi, tsohon ɗan takarar gwamna, na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa jam’iyyar da faɗaɗa tasirinta a faɗin jihar.

ADC na ci gaba da ƙara samun karɓuwa a Bauchi! 💚🤝

ADC Northwest Region.

18/07/2026

May God bless our military officers who sacrifice their lives for our safety!

Ya kamata aduba lamarin albashin su Mr. President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

18/07/2026

In sha Allah TINUBU Yanaji yana gani ADC zata amsa mulki ahannun shi a zaben 2027.

Photos from ADC Northwest Region 's post 18/07/2026

In sha Allah kai ne shugaban kasan gobe🙏🏽

Photos from ADC Northwest Region 's post 18/07/2026

His Excellency Senator Aminu Waziri Tambuwal, alongside the entire Sokoto ADC family, paid a condolence visit to His Excellency Chibuike Rotimi Amaechi at his residence today.

May Almighty Allah grant comfort to the bereaved family and give them the strength to bear this irreparable loss.

Kindly like, comment, follow, and stay tuned for the latest updates.

ADC Northwest Region.

Photos from ADC Northwest Region 's post 18/07/2026

ADC a Jahar kebbi ta dauki zafi ayayin da Gwamna mai jiran gado H.E Abubakar Malami ke cigaba da karade duk ilahirin jahar kebbi domin tun karar zaben 2027.

Photos from ADC Northwest Region 's post 18/07/2026

Here’s a smoother and more polished version:

Earlier today, H.E. Rt. Hon. Emeka Ihedioha, CON, accompanied by his wife, Lady Ebere Ihedioha, paid a condolence visit to H.E. Rt. Hon. Chibuike Rotimi Amaechi and his wife, Dame Judith Amaechi, following the passing of Amaechi’s beloved mother.

The visit underscored the enduring values of compassion, friendship, and solidarity, as the Ihediohas stood with the Amaechi family during this period of profound grief.

They conveyed their heartfelt condolences and prayed for Almighty God to grant the family strength, comfort, and the fortitude to bear this irreplaceable loss.

May the soul of Mama rest in perfect peace, and may her remarkable legacy of love, kindness, and selfless service continue to inspire generations to come.

ADC Northwest Region

Photos from ADC Northwest Region 's post 16/07/2026

SABUWAR DAMA GA MASU ND, NCE DA DIGIRI! 🎓🇳🇬

Ina farin cikin sanar da ku wata babbar dama ga masu ND, NCE da Digiri ta shirin National Innovation Capacity Assessment (NICA/RICC), wanda aka ƙaddamar domin bunƙasa bincike, ƙirƙire-ƙirƙire, da haɗa ilimi da masana’antu don samar da ci gaban tattalin arzikin ƙasa.

Akwai kyakkyawan albashi ga waɗanda s**a cancanta.

Idan kana da cancanta, kada ka bari wannan dama ta wuce ka. Ka nemi shiga yanzu domin cin gajiyar wannan shiri.

📌 Zan ci gaba da kawo muku irin waɗannan sabbin damar. Don haka ku ci gaba da bibiyata (Follow me) domin samun ƙarin bayanai.

👇 Na sanya hanyar yin rajista (link) a sashin sharhi (comment section).

ADC Northwest Region

15/07/2026

SABODA MAI???🤔🤔🤔

15/07/2026

MUNA SON GANIN 3k likes DAGA MASOYAN H.E ATIKU ABUBAKAR.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

No. Yakubu Gwawon Way, Kaduna
Kaduna
68