25/03/2026
Ya Allah ka iya mana da iyawar ka.
Official page of the member representing Doka/Gabasawa constituency in the KDSHA.
25/03/2026
Ya Allah ka iya mana da iyawar ka.
18/03/2026
Alhamdulillah. Barkan mu da shan ruwa. Allah ya karba mana ibadun mu Ameen.
Allah yaba mai girma gwamna Uba Sani da jam’iyyar APC nasara Ameen.
19/02/2026
Alhamdulillah, a jiya laraba 1 ga watan Ramadan 1447, 18 ga watan February 2026, na bada tallafi ga al’ummar yankin Doka dake karkashin Doka/Gabasawa Constituency da nake wakilta inda wasu sun amfana da kudade naira million ashirin, (20,000,000) domin suyi kasuwanchi, mashina na hawa, POS, engine nika, keken dinki, engine solar, machine (tools) na kafintochi da sauran su…….
Wannan ba shine karo na farko da nayi wannan tallafi ba, kuma da yardan Allah zamu chigaba domin taimakon al’ummar mu da kuma inganta rayuwar su domin dogaro da kai. Ina mika godiya ga mai girma gwamna Senator Uba Sani da daman da ya bamu domin ganin mun samu nasara akan aikin mu. Sannan ina fatan wainda s**a amfana zasu yi amfani da abubuwan da s**a samu domin inganta sana’oin su.
A karshe ina ma daukachin al’ummar musulmi gabaki daya murnar shiga wannan wata mai albarka wato watan Ramadan da fatan Allah yasa mu dache da alkhairan dake chikin sa kuma ya karba mana ibadun mu Ameen.
May Allah (SWT) solve all your challenges of life, put smile on your face, joy in your heart and may He protect you from enemies that may appear to you as friends. May His kindness and mercy be with you and your entire family now and always.
Ameen ya Hayyu ya Qayyum Juma'at Mubarak.
25/01/2026
Alhamdulillah, yau chikin farin chiki al’ummar mu musamman na yankin Doka Allah ya bamu ikon bude wannan gagarimin aiki na masallachin Jos Road by Lagos Street dake Doka, Kaduna. Taron bude wannan masallachi ya samu halartan iyayen mu, malaman mu da kuma shugabannin mu a nan Doka da ma fadin jahar Kaduna.
Ina amfani da wannan dama domin gode ma duk wainda s**a bada gudummuwa daga lokachin da aka kaddamar da wannan aiki har zuwa lokachin da aka gama aka bude wannan masallachi. Wainda kuma suke kula da wannan masallachi Allah ba basu lada kuma ya basu iko da karfin gwiwar chigaba da wannan aikin alkhairi Ameen.
Earlier today at the graduation ceremony for 1000 people equipped with different skills for self reliance. This giant stride by Dr. Aminu Zaria, the Executive Director Nigeria Integrated Water Resource Management Commission is going a long way in reducing unemployment and increasing productivity among our people. This is actually one of many batches that his team has graduated and it’s highly commendable. In my own contribution, I pledged 500,000 Naira to support them.
14/01/2026
Gaji ward party leaders (women) under the leadership of APC chairman Tukur Sani Gwarzo ina godiya da fatan kun kai gida lafiya.
Step by step we will deliver the mandate given to us by the people in shaa Allah.