Kagoro-W11 Youth And Elders Solidarity For A.P.C

Kagoro-W11 Youth And Elders Solidarity For A.P.C

Share

This page is a public enlightenment of our community to know how to vote in/out the good and the bad leathers among they are politicians.

29/10/2025

Good day everyone

15/11/2022

FATAN ALKHAIRI🙏🙏

09/11/2022

KiSHIN Al'ummah

Wannan Kungiya na APC akida (manufarmu Ataimaki Alummar mu) na jinjinawa Ibrahim Ali BoBo Zababben Councilor na SABON GARI WARD11 bisaga irin Namijin kokarinda yake kamantawa na shigewa gaba domin SAMARWA da Yan Ward 11 romon DEMOKRADIYYA

Matasan dasuka samu APPOINTMENT NA GODYA ...

SAFATAN zaaka cigaba da sauke nauyin daya rataya a wuyanka .

14/10/2022

SIYASA ANAYINTA NE A LOKACINTA , HAKA ANAYINTA NE DOMIN KAWO SAUKI DA ROMAN DEMOKRADIYYA GA YAN KASA ( mutanen gari) IDAN KUWA DUK WAKILAN DA AKA ZABA S**A KASA SAMARWA DA YAN KASA WANNAN DAMAR TOH YAZAMA DOLE. MUTANEN GARI(masu zabe) SU CANZA SU DA WASU NAGARIN ...

09/09/2022

All thanks to Almighty ALLAH for again allowing us withness another JUMA'AT Mubarak ..

I ask Allah to quide, bless and Unite the youth and Elders of this our Great Association Amin.

WISH U A BLISSFUL JUMMAT

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kagoro Road Sabon Gari Tudun Wada Kaduna
Kaduna