Kaduna ADC Stallions

Kaduna ADC Stallions

Share

KADUNA ADC STALLIONS

04/03/2026

The Kaduna ADC Stallions is a foremost Support Group with structures across the 23 LGAs of Kaduna State from the level of the ward upwards.

We have made giant strides thus far and are continuing in our efforts to galvanize the grassroots to the ADC cause.

You are welcome to JOIN US

Photos from Kaduna ADC Stallions's post 27/01/2026

Kaduna ADC stallions naci gaba da zagaye jahar.

a cikin kokarin ta na ganin ta taimaka wajen kamar da zalincin jam,iyyar APC daga jahar, Kaduna adc stallions ta samu zama na musamman a gidan jagora Hon. ja,afaru Sani a yammacin jiya litinin

zaman wanda ya samu halaccin jigajigan kungiyar tare da shi kanshi jagora Hon. ja,afaru Sani tare da wakilan jam,iyyar daga dukkan shiyya uku dake jahar ta kaduna

tattaunawar ta maida hankali me wajen ganin an cigaba da wayar da kan Al,ummar jahar Kaduna dama Nigeria akan manofofin jam,iyyar ADC da kuma mummunar illir da jam,iyyar APC tayima jahar dama kasar nan musamman daga 2023 zuwa yau

a karshe an kulla yarjejeniyar aiki tare tsakanin kungiyar da kuma uwar jam,iyyar a dukkan kananan hukumomi da gundumomi da mazabun Dake fadin jahar

hakika ADC alkhairi ce kuma Kaduna ADC stallions madadace mai karfin gaske ga jam,iyyar

Allah ya daukaka ADC
Allah ya daukaka Kaduna
Allah ya daukaka Nigeria

sahannu
Comrd Nasir Yaro Mai-kyau
publicity secretary
Kaduna ADC stallions
27/01/2026

26/01/2026

MEETING WITH KADUNA ADC STALLION COALITION SUPPORT GROUP LEADERSHIP.

Hon. Darius Kurah today held a fruitful and strategic meeting with the leadership of the Kaduna ADC Stallion Coalition Support Group, where critical issues concerning the growth, unity, and progress of the African Democratic Congress (ADC) were extensively discussed.

The meeting brought together key members of the coalition leadership, including Ahmad Yusuf Marafa (Coordinator), Jamilu Saidu (Chairman), Nafeeu Magajee Murphy (Treasurer), and Ambassador Gaddafi Adam.

Deliberations at the meeting focused on Developing a favorable template that will strengthen the support group across the 3 District structures, mobilization strategies, and effective coordination across the three Senatorial Districts of Kaduna State, with the overarching goal of repositioning the ADC for greater impact and relevance at both the district and state levels.

Participants emphasized unity, grassroots engagement, and strategic planning as essential tools for advancing the party’s vision and ensuring sustainable political progress in Kaduna State. The leadership reaffirmed its commitment to working collectively to promote the ideals and objectives of the ADC for the benefit of the people.

Hon. Darius Kurah expressed appreciation to the coalition leaders for their dedication, support, and constructive contributions, while reiterating his resolve to collaborate with all stakeholders to build a stronger and more inclusive ADC in Kaduna State.

HON DARIUS KURAH
ADC Coalition Publicity Secretary Kaduna State Chapter.

Photos from Kaduna ADC Stallions's post 17/01/2026

bayan tuntuba da tattaunawa mai tsayi tsakanin kungiyar KADUNA ADC STALLIONS da Hon. Abdullahi Idris jagaban matasa a karshe dai ya jefar da kwallan mangoro ya huta da kusa.

wannan sauyin sheka da gaban yayi yana daga cikin nasarori na baya bayan nan da kungiyar ta samu a kokarin zaizayan kasa ta take cigaba da yima jam,iyyar ADC musamman a jahar Kaduna

jagaba mutum ne jajirtacce wanda hakika samunshi cigaba ne ga jam,iyyar ADC dakuma Al,ummar anguwar sanusi constituency dama jahar Kaduna dama Nigeria baki daya

duk da kokarin da shugabancin da jam,iyyar APC tayi na dakile faruwar lamarin amma basu sami nasara na domin jagaba mutum ne mai san Al,umma da kishin kasa kuma duk mai wannan siffar bazai taba cigaba da zama a jam,iyyar APC ba

akarshe kungiyar KADUNA ADC STALLIONS tana yima jagaba barka da samun yanci tare da tabbatar mai da bazeyi danasanin wannan kyakkywan hukuncin daya yanke ba in sha Allah

sign
Comrd Nasir Yaro Mai-kyau
publicity secretary
kaduna ADC stallions
17/01/2026

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kaduna