Dalilai goma (10) da s**a sa Dallatu ya fi kowa wani Dan takara cancanta PDP ta tsayar da shi Takarar Gwamnan Jihar Kaduna 2019.
1. Ya ki amsa tayin barin Jamiyar lokacin zaben 2015 da yanzu shine gwamna.
2. Da shi akayi gwagwarmayan gyaran Jam'iyar har Darajar ta ta dawo a jiha da ma Kasa baki daya.
3. Rike Amanar Jama'a yasa darajar Yan PDP a jihar ya dawo kuma suna zaune lafiya,ba Wanda aka kai Kotu don ya saci kudin Jihar.
4. Dallatu Mai tsoron Allah ne.
5. Dallatu Mai tausayi ne.
6. Dallatu Mai biyayya ne
7. Dallatu ya San Darajar mutane.
8. Ya fi sauran sanin Jihar Kaduna.
9. Dallatu shine Dan takarar da za a tsayar aci zabe ba wahala domin....
10. Dallatu ne Dantakarar da Jama'an Jihar Kaduna s**a fi so.
Mukhtar Yero For Better Kaduna
"In our bid to reunite the people of the state, this administration has already provided platforms f
18/08/2018
THE CAMPAIGN TEAM
Alh. (Dr.) Muktar Ramalan Yero has approved the composition of the state working committee to execute his 2019 Gubernatorial project.
The committee is to be headed by Hon. Nuhu Dogo Makama as Director General While Alhaji Isma'il Aliyu is to serve as Secretary General.
Other members of the committee are;
1. Ibrahim Lazuru Assistance secretary
2. Alh Sani Gazara Organizing secretary
3. Hon B.D Galadima is his deputy
4. Alh Musa Mubama is the committee's Youths leader
5. Alh Tanimu Makama Treasurer
6. Alh Yakubu Lere as the Public Relation officer
7. Hajiya Maryam Mohammed women leader
8. Mrs Deborah Musa Deputy woman leader
Yero has equally approved the formation of the state steering committee with membership from each of the 23 local govt areas of the state as well as Zonal and Local govt coordinators with their secretaries.
02/08/2018
ABINDA YA SA ZAN SAKE TSAYAWA TAKARA
A tun lokacin da na fadi zabe, na ci gaba da hulda da jama'a. A lokacin akwai masu yin dariya munfadi zabe, wasu idan sun ganni su kauda kai, har akazo aka faramin sallama, za'a zo a gaisheni, aka zo don Allah abinda muka yi maka kayi hakuri, har aka zo don Allah ka dawo.
Rokon da akayi na dawo yasa na amsa kira, tare da ganin yadda aka tabarbara harkan tsaron da na yi aiki sosai akai har aka sami nasara.
Sannan ganin yadda ake kashe kudaden gwamnati ta hanyoyin da basa amfanan matasa da masu sana'oi.
A sha'anin aikin gwamnati kuwa, kowa ya ga yadda akayi ta koran yan jahar Kaduna a wuraren cin abincin su ba tare da bin hanyan da s**a dace ba. Duk da haka, kullun kukan kudi suke yi.
Idan muka sami nasara a 2019, zamu dora bisa kokarin da muka yi a baya, tare da amfani da wasu sabbin hanyoyi domin gyara wakaci-katashi da akayi da jihar mu sannan mu aiwatar da abubuwa masu amfani ga yan jihar Kaduna.
30/07/2018
30/07/2018
THE JOURNEY CONTINUE
Earlier today, in company of friends, political associates and so many party faithfuls, I officially submitted my letter of intent to the Kaduna State PDP leadership informing them my resolved to join others in seeking our party ( ) ticket to contest for the Governor of Kaduna in 2019.
Mukhtar Ramalan Yero is not new to the system, is not new in the State and currently, with an economic experienced as Commissioner of Finance (2007 - 2010), with political expertise as Deputy Governor (2010 - 2012) and leadership excellence as Governor (2012 - 2015) is the best person who knew how to take Kaduna to the next level.
We'll also use this opportunity to thank you for your company and continues support towards reclaiming our dear State from poor governance and heartless leadership.
! !
13/07/2018
We had an interactive session with the former SAs and SSAs served under me yesterday in Kaduna, informing them on my intention to honor there call and other well meaning people of Kaduna State to seek my party's ticket and contest for Governor in 2019.
18/06/2018
YES! TOGETHER WE CAN!
Partner with us in making a better place for all. Together we can make it happen.
15/06/2018
EID MUBARAK!
Mukhtar Ramalan Yero extends the very best wishes to Muslims in Kaduna State and across the world who marks the end of the holy month. Eid demonstrates how the values of charity and compassion can be put into practice, focusing on helping those who may be less fortunate and uniting neighbours, communities and families. It is also a time to reflect on the enormous contribution that the patriots of Kaduna make to society each and every day.
On behalf of the Family, our Great Party PDP, I wish Muslims around the State and anywhere in the world a joyous Eid al-Fitr.
Eid Mubarak.
06/06/2018
On behalf of my family, the , I register profound gratitude to you for your prayer and presence at our trial today. May GOD bless you richly.
06/06/2018
We can't win Without your support and Prayer. No word can fully express the depth of our gratitude for your support particularly on our trial. STRUGGLE CONTINUED!
11/12/2017
Congratulations to our new party chairman and to all those who won their elections.
PDP will try and get Nigeria working again.
24/07/2017
We are in a one big house strong enough to take back what is rightfully ours.
Click here to claim your Sponsored Listing.
