27/05/2024
EP 5 | Shugabanci A Democradiya
https://youtu.be/uo4TtwqLXxc
1. Tattaunawa tareda Alh Atiku Abubakar akan democradiyar Nigeria.
2. Hon Lawal Balarabe ya bada sharhi akan Jamiyar PDP; In da ya kawo mana musalai akan in da PDP ta dosa a Zaria da kuma Nigeria gabadaya?
3. Mun tattauna da:
Hon. Sabiu Ibrahim Kudan akan siyasan Karamar Hukumar Kudan da kewaye.
EP 5 | Shugabanci A Democradiya 1. Tattaunawa tareda Alh Atiku Abubakar akan democradiyar Nigeria. 2. Hon Lawal Balarabe ya bada sharhi akan Jamiyar PDP; In da ya kawo mana musalai akan in...
