AbdallElect.

AbdallElect.

Share

Diplomatic approach

01/03/2026

Daga cikin wasiyoyin shi yana cewa👇

Na riga na tsufa, gangan jiki na (body) bashi da sauran tasiri. A wannan yaƙi (War) Ni ɗan kallo ne daga kan kujera ta (Chair). Idan har Isra'ila tana da yaƙinin (believes) cewa kashe ni shine Nasara agare ta tabbas tayi kuskure, Iran ba Baiwa (slave) bace ga kowa a duniyar nan.

13/12/2025

Wannan shine malam Al-Ameen Sadeeq. Dattijon da aka baiyana a matsayin ÆŠalibi na farko a Makarantar Primary ta Sultan Bello dake Garin Kaduna.

Ehen 10/12/2025

Wani kuma burin shi yaje

Ehen

10/12/2025

Ehen

01/11/2025

Gaskiya anyi wa Baba Rabe É—iban Albarka

01/09/2025

Malam na korafi

22/08/2025

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ba za ta gajiya ba har sai ta farauto maharan da s**a kashe masallata a garin Malumfashi da ke jihar Katsina, saboda a cewarta, maharan sun nuna rashin imani a harin

22/08/2025

Wani manazarci yace 👉Da ace hankulan matasan mu sun fahimci haka, watakila da basu riƙa bauta wa ƴan siyasa ba.

21/08/2025

Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su koyi dabarun kare kai daga haÉ—urra a matsayin mataki na ko-ta-kwana.

18/08/2025

Nigerian Christian Pilgrim commission(NCPC) itace hukumar dake shirya ziyarar aikin hajjin kiristoci zuwa Isra’ila da Jordan
Bishop Stephen Adegbite shine Babban sakataren Hukumar, ya ce Gwamnatin Tarayya ta amince da rage kuÉ—in kujerar zuwa ibadar ta Kirista da kaso 50%, wanda hakan ke nufin cewa masu niyya za su biya rabin kuÉ—in kawai.

Photos from AbdallElect.'s post 05/08/2025

Yanzu wane irin wa'azi zaka iya yiwa wanda yayi sata a MAƘABAR-TA wajen da ake rufe mutane idan sun mutu?
Wanda ya tsallaka KABARI bayan KABARI har yakai inda zaiyi sata🤔

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

No. 36 Sarki Avenue Kurmin Mashi Kaduna
Kaduna