01/03/2026
Daga cikin wasiyoyin shi yana cewa👇
Na riga na tsufa, gangan jiki na (body) bashi da sauran tasiri. A wannan yaƙi (War) Ni ɗan kallo ne daga kan kujera ta (Chair). Idan har Isra'ila tana da yaƙinin (believes) cewa kashe ni shine Nasara agare ta tabbas tayi kuskure, Iran ba Baiwa (slave) bace ga kowa a duniyar nan.
22/08/2025
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ba za ta gajiya ba har sai ta farauto maharan da s**a kashe masallata a garin Malumfashi da ke jihar Katsina, saboda a cewarta, maharan sun nuna rashin imani a harin
21/08/2025
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su koyi dabarun kare kai daga haÉ—urra a matsayin mataki na ko-ta-kwana.
18/08/2025
Nigerian Christian Pilgrim commission(NCPC) itace hukumar dake shirya ziyarar aikin hajjin kiristoci zuwa Isra’ila da Jordan
Bishop Stephen Adegbite shine Babban sakataren Hukumar, ya ce Gwamnatin Tarayya ta amince da rage kuÉ—in kujerar zuwa ibadar ta Kirista da kaso 50%, wanda hakan ke nufin cewa masu niyya za su biya rabin kuÉ—in kawai.
05/08/2025
Yanzu wane irin wa'azi zaka iya yiwa wanda yayi sata a MAƘABAR-TA wajen da ake rufe mutane idan sun mutu?
Wanda ya tsallaka KABARI bayan KABARI har yakai inda zaiyi sata🤔