slm
INA MA KOWA FATAN ALHERi
Anguwan Rimi Multipurpose Cooperative Society
Education support | Community Development | Social Welfare
Ya Allah Dan darajan Allah da Yardan allah Allah kaceka mana burinmu na alheri Amin sumaamin
Wannan tafiyan Allah yasa suga darajan maraya a temaka musu
Maraya yanada karancin kulawa ya Allah 🤲🤲🤲🤲 kakawo Mai san Lada ko a gun Allah Allah ya daga darajan duk Wanda ya temakama maraya a ko ina
Ya Allah duk inda maraya yake Allah ka tausaya masa Allah kadaga darajan maraya kaman kOWA Amin sumaamin
Assalamualaikum ya Allah ka temakemu Baki daya
Ina godiya ga Allah Allah ya karamana lfy
Masu tausayin marayu Allah ya biyasu ya karesu da dukiyansu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kaduna
800212
