Dole duk Dan Northwest zone, ya bukaci Changing Gwamnatin saboda rashin zaman lafiya.
Northwest Youth Voice
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Northwest Youth Voice, 24 rahma Road zage/zagi rigasa kaduna, Kaduna.
12/09/2023
STAR IN THE SKY.
🌟✨🌟✨🌟✨
My Super Star✨ My Mentor, Super Captain🇳🇬
I thank Alghty Allah, because of your Support and Encouragement giving to me. Alh Ahmed Musa MON .
23/08/2021
Allah kabamu shuwagabanni masu tausayin mu ba masu zalintar muba.
DOLE MUJUYA AKALAR SIYASAR.
---------------------------------------------------
Yanzu fa lokaci yayi da zamu wayar ma da mutane kai akan waye ya kamata su zaba ?
Domin duk wani Abu da mutum yakeyi dole ya juya ya kalli abunda zai amfanar dashi duniya da lahira ,
Ya kai dan uwa yanzu natsuwa zakayi domin duba waye ya kamata ya jagorance ka wanda zaka iya bayanin sa agaban ubangijin da ya halicce ka .
Idan Allah ya tambaye ka meyasa ka zabi wane ,ka tabbata zaka iya bashi amsa .
Bazai yiwu ba ace koda yaushe kana zalintar mu ba sai dan yau ka canza jam'iyya ka koma wata , daga wannan lokacin sai mutum ya manta da irin zalincin da wancan yayi masa har yake ganin zai iya kara zaben sa , domin yanzu ya canza jam'iyyar da batashi ba.
A don haka wannan karan idanuwan mu abude suke 2019 .
JAM'IYYA BA ITACE SIYASA BA.
Yana da kyau talakan najeriya yasan cewa lallai jam'iyya ba itace siyasa ba , domin idan ka kalli siyasar kasata wato 9ja zaka fahimci cewa wata siyasa ce akeyinta wacce azzalumai bazasu taba barin talaka ya wataya ba , saboda sun gane cewa lallai talakan najeriya ba siyasar neman ma kansa yanci ba. domin cikin ko wace jam'iyya akwai mutanen arziki sannan akwai mutanen banza . to adai dai lokacin da dan siyasa ya gane cewa jam'iyya lake bi . lallai yana zalintar ka anan sai yaga zaka ka da shi sai kuma ya fita acikin jam'iyya sa sai yadawo inda yake ganin akwai nasara , kai kuma talaka ka manta da zalincin da yayi maka da rashi kyautawarsa amma kuma yanzu ya. dawo yana son ka taimaka masa ka zabe shi. a don haka muke baka shawara yakai dan uwan mu talaka . lallai muzabo mutanen masu kishi da son al'umma masu kyawawan halayya acikin ko wace jam'iyya babu ruwan mu da jam'iyyarku , chanchanta kawai muke bukata . dafatan sako ya iso .
Allah yasa mudace .
MULKI JARABAWA CE.
************************
A duk lokacin da muka samu yan uwan mu akan karagar mulki , ya kamata mu kalli abu biyu ga wadannan bayin Allah namu.
1-Na farko dole mutau saya musu saboda mulki masifa ne, bai kamata Wanda akaba mulki mutaya shi murna ba , kamata yayi ace muji tausayin sa domin idan da hakkin akan sa ne kawai da iyalan sa , to yanzu hakkin al'umma ne akan sa da yawa . lallai mutau saya masa domin ya gama lafiya .
2- Mudinga yi masu addu'a kila wannan addu'ar Allah yasa idan yana zalintar ku kuga Allah ya shiryar dashi , ba'a yimasa muguwar addu'ar yanada kyau mu gyara siyasar mu , hankalin mu yadawo kan mu . lalacewar shuwagabannin mu akwai sa hannun mu aciki don Allah pls mugyara siyasar mu jama'a.
----------------------------------------------
Umar Ahmad
22/01/2018
9:51 am
KASAN CEWARKA ACIKIN WADANNAN ABUBUWA UKU TO KAI MUNAFUKI NE .
**** **** ****** ***** ***** ******
Wallahi musulunci yayi mana gata akan dukkan abunda zamuyi acikin rayuwar mu da mu'amalar mu, acikin al'umma ,amma zaka samu wasu basu iya wannan zaman takewar ba da al'umma , to amma meye mafuta ?
Manzon Allah s.a.w yace : abubuwa guda uku duk wanda ya kasance acikin su , to shi munafuki ne.
1- Idan zaiyi magana sai yayi karye.
2- Idan akayi alkawari dashi sai ya saba.
3- Idan akaba shi amana sai yaci.
Wadannan abubuwa guda uku da manzon Allah s.a.w ya ambace su . ya kamata mu kalli yan siyasar mu mugwada mugani suwaye masu irin wannan halin acikin yan siyasar mu.ko mun gane su to bamu muka fada ba kada ma suyi shirin fada damu , manzon Allah ne ya fada .
---------------------------------------------
Umar el-khaddab rigasa
TAMBAYA: Ku kun isa kusa muki komawa kan kujerar mune kwaya nawa kuke yaushe kuka fara siyasa , suwaye jama'arku , kawai kutsaya ku hana kanku sukuni , to wallahi kusani ba kungiyar IGABI YOUTHS VOICE ba ko kune najeriya Baku isaba nan zaku gammu na zaku barmu.
AMSA: Mu ba kowa bane asiyasa amma muna firgita manyan yansiyasa , maganar jama'a kuma Alhamdulillahi koda bamu dasu, amma su dakansu jama'ar s**a gane cewa kuna zalintarsu , sun zabe ku domin kuyi masu aiki sai kuma s**a ga sabanin haka. dole jama'ar su zama namu tunda akan abunda muke yaki daku akan sa kenan , kuzo kusauke nauyin da Allah ya daura maku amma abu ya gagara , shi yasa jama'a suke fatan insha Allahu sai sun canza ku da ikon Allah.
Maganar : kungiya kuma bama tafara komai ba , don har yanzu bakuji takaiku kotuba akan hakkin al'umma shiyasa amma kungiyar igabi youths voice zata kwato wa mutan igabi yancin su insha Allahu, don haka kusake wani karatun mun dade da gama wannan karatun.
UMAR EL-KHADDAB RIGASA
Chairman
{ igabi youths voice }
Yanda muka dauko siyasa a wannan lokacin insha Allahu akwai nasara domin yanzu al'umma sun gane inda yake masu ciwo domin yanzu bazamu kara daukar tumin dare ba , sai nagartacce mai kishin al'umma , domin yanzu muna shan wahala akaramar hukumar igabi a wurin shuwagabannin mu. Allah yakaimu 019.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Website
Address
Kaduna
