Wa ya Isa ya hana tinubu tarzarce 🇳🇬2027
Ku sa mana a comment section!
ADC, sabuwar tafiya 2027"
ADC Sabuwar Tafiya 2027 shafi ne da aka kirkira domin wayar da kan al’umma kan siyasa mai kyau, hada
18/07/2026
Sakamakon zaɓenmu ya fito! Alhamdulillah, Alh Atiku abubakar ya samu rinjaye kuma shi ne ya yi nasara , Allah ya bamu nasara!
17/07/2026
Zaben gwaji ! Zamu tattara sakamako cikin awa 24
Atiku kuyi comments da(A) tinubu kuyi comment da (B)
03/05/2026
30/04/2026
Matasa Sun Cimnawa Gidan Nafi'u Bala Wuta A Unguwar su dake Jihar Gombe, Rahoton Ya Nuna Babu Asarar Rai Kodaya Sai Dai Na Dukiya, Sai Dai Jami an Tsaro Basu Samu Damar K**a Matasan ba, Amma Anyi Nasarar Kashe Wutan,
Wannan Na Zuwa ne Jim Kadan Bayan Hukuncin Kotun Koli.
Rahot~ Kadija Musa Bolari.
30/04/2026
KOTUN KOLI TA TABBATAR DA SAHIHANCIN SHUGABANCIN DAVID MARK.
30/04/2026
Alhamdulillah!
29/04/2026
IRIN WANNAN AIKIN ?
29/04/2026
AKWAI PLAN B INSHA ALLAH
19/04/2026
‘YAN MAJALISAR TARAYYA 21 S**A SAUYA SHEKA, ANA KARA ƘARFI GABANIN 2027 🔥
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta samu gagarumar nasara a fagen siyasa bayan sauya shekar ‘yan Majalisar Wakilai 21 daga jam’iyyu daban-daban zuwa cikinta, lamarin da ke ƙara ƙarfafa ta a matsayin jam’iyya mai tasowa a ƙasa baki ɗaya gabanin zaɓen 2027.
Wannan babban ci gaba na nuna yadda amincewa ke ƙaruwa ga manufofi, shugabanci, da kudirin ADC na samar da gwamnati mai kula da bukatun al’umma a faɗin Najeriya.
Daga cikin ‘yan majalisar da s**a sauya shekar akwai:
Hon. Abdussamad Dasuki – Sokoto (Peoples Democratic Party ➡ ADC)
Hon. Mani Maishinko Katami – Sokoto (PDP ➡ ADC)
Hon. Umar Yusuf Yabo – Sokoto (PDP ➡ ADC)
Hon. Bashir Gorau – Sokoto (PDP ➡ ADC)
Hon. Mustapha Abdullahi – Kaduna (All Progressives Congress ➡ ADC)
Hon. Umar Ajilo – Kaduna (APC ➡ ADC)
Hon. Mustapha Muhammad Yariman Damau – Kaduna (PDP ➡ ADC)
Hon. Suleiman Yahaya Richifa – Kaduna (APC ➡ ADC)
Hon. Bello El-Rufai – Kaduna (APC ➡ ADC)
Hon. Bashir Zubairu – Kaduna (APC ➡ ADC)
Sauran ‘yan majalisa daga Anambra, Lagos, Gombe, Benue da Edo suma sun shiga ADC daga LP, YPP, PDP da APC.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Kaduna
812104
