Hon. Ahmad Yusuf Adam media team

Hon. Ahmad Yusuf Adam media team

Share

001.( DEEDAD ) 2027 office of the campaign, house of assembly Gwale local government in ADC Party.

02/03/2026

I am now a registered member of the African Democratic Congress (ADC). The struggle to liberate Nigeria from the hands of oppressors has just begun. May Allah see us through in this mission.

I call on all progressives across the country to register with the ADC. At this critical moment in our nation’s history, we need a strong and credible opposition, and the ADC remains the only serious platform ready to challenge bad governance and restore hope to the Nigerian people.

Together, we can build a better, fairer, and more just Nigeria.🇳🇬

18/02/2026

Watan Ramadan wata ne na rahama, gafara da sabunta zuciya. Lokaci ne da muke kusantar Ubangiji ta hanyar azumi, addu’a, sadaka da kyautatawa juna. Yana koya mana haƙuri, tausayi da tunawa da waɗanda suke cikin buƙata.

Allah Ya sa wannan wata ya zama sanadin zaman lafiya a zukatanmu, haɗin kai a al’ummarmu, da karɓar ibadunmu. Ya ba mu ikon aikata alheri fiye da jiya, ya kuma sa mu fita daga watan nan cikin tsarkakakkiyar zuciya.

Ramadan Kareem.

Photos from Hon. Ahmad Yusuf Adam media team's post 31/01/2026

Masha Allah a yau 31/1/2026 hon. Ahmad Yusuf Adam tare da tawagarsa sun Kai ziyarar ban girma tare da jaddada mubaya da tsarin jamiyyar ADC a office din chairman party na kano state.

20/01/2026

Gwale Muna buqatar chanji a majalisar jiha.
Gwale sai Mun chanja.
Gwale sai dan asali.
Gwale ta dan malam ce.
Gwale sai DEEDAD.
Gwale muna tare da kai.
Gwale sai ADC.
Gwale Sai matashi.
Tafiyar matasa ce.
2027 Ayi ADC da Al kairi.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Gwale Area Council
Kano