Kwankwasiyya Network for New Nigeria

Kwankwasiyya Network for New Nigeria

Share

..... networking for better NIGERIA

26/03/2024

Kamfanin Baban ka ne Mustapha sai inda ka zaɓa.
Gwamna muna godiya da halacci

26/10/2023

Breaking News:
La'akari da hukuncin kotun ƙoli, babu wata kotu da ke da hurumin kwashe ƙuri'un da INEC ta amince da su.

Saboda haka, hukuncin da kotun sauraren karar zaɓe ta yanke na cire ƙuri’u sama da dubu 165 daga ƙuri'un Abba Gida-Gida ba zai zamo karɓaɓɓe ba a kotun ɗaukaka ƙara da kotun ƙoli.

Kotun ƙoli tayi hukunci cewar INEC ce kaɗai hukumar da ke da alhakin cire kuri'a idan bata aminta da ita ba, kuma INEC ba ta da wani shakku akan sahihancin ƙuri'un da Abba Gida-Gida ya samu lokacin zaɓe.

Alhamdulillah, Allah mun gode 🙏.

28/09/2023

80% yaran Mundubawa munafukai ne wlh
Kuma 15k votes kawai s**a samu a zaben Gwamna
Shame

05/08/2023

His Yes is always YES✔️
His No is always No✔️

Kalamu Waheed...

26/04/2023

A madadin yan kungayar kwankwasiyya network for New Nigeria muna mika taaziyyar mu ga iyalan da yan uwa a bisa rasuwar dattijon arewa Alhaji Musa gwadabe Allah ya Kai rahama kabarin sa amin.

Photos from Kwankwasiyya Network for New Nigeria's post 23/04/2023

Kwankwasiyya network for New Nigeria tana muku barka da sallah dafatan anyi sallah lafiya Allah ya maimai tana mana Amin ya karbi ibada amin.

20/03/2023
19/03/2023

Abba Kabiru Yusuf is coming InshaAllah

19/03/2023

Ina taya dukan yan kwankwasiyya network for New Nigeria murnar samun nasara Allah ya tabbatar mana da ita amin.

Photos from Kwankwasiyya Network for New Nigeria's post 15/03/2023

MashaAllah Allah mun gode maka ka kara bamu nasara a jihar Kano a 18/3/23 InshaAllah

15/03/2023
Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

No. 7 ETF Building
Kano
234