Dr danpodio yakasai

Dr danpodio yakasai

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr danpodio yakasai, Political organisation, KANO MUNICIPAL YAKASAI B, Kano.

02/06/2026

"Alaji Mutum Ko Fitsari Uwarsa Tai Yabiyo Yazo Duniya,
Ya Taba Kwankwaso Sai Mun Taba Shi Wallah"🙅‍♀️
✍️D idan kunne yaji

02/06/2026

Wallahi Tallahi Usman Danfodiyo bashi bane ya kawo Addinin Musulunci Afirka ba, Kuma wallahi Tallahi ba saboda yazo muke yin musulunci ba. Asalima da yazo Hausawa ya kora ya kafa Fulani ta ƙarfin tsiya da zalunci, Abun da yasa na kawo wannan maganar naga jahilai da yawa sun kafe hotona daga Facebook zuwa TikTok suna tsine mun, Waye ya Aiko ɗan Fodio ne? Who was he pls.

Abba Aliyu✍️✍️✍️

02/06/2026

WAI IDAN MA ZAGIN NE TUNDA AKA ZAGI KWANKWASO DUNIYA BA TA TASHI WA KUMA ZA’A ZAGA SAMA TA FADO?

KWANKWASO FA AKA ZAGA KUMA BA A YI YAKIN DUNIYA NA UKU BA 😎

02/06/2026

Kano Babu Ruwa,Harkar Ilimi kullum Kara lalacewa takeyi,Fadan Daba ya addabi jama’a,Asibiti babu magani babu masu kula da marasa lfy Kwarararru.Innalillah Kano a Hannu Yan Sari!!!

02/06/2026

Nigeria sai Obi...

Kano sai Baffa...

Kano Central sai Gawuna 🔥

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

KANO MUNICIPAL YAKASAI B
Kano
70003