Wassulhu khair😍
De Awwal Online
Dala Renewed Hope 2027
14/05/2026
Mu Bayin Yardane ba Bayin siye ba
14/05/2026
Kaitsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano Inda Aka Zauna Zaman Sulhu Tsakanin Yan Takarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Wanda Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Yajanyewa Hon Aliyu Sani Madaki Bisa Roko Na Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusif Tareda Alwashin Tsayawa Kafada da kafada Domin Tabbatar da Nassarar Jam’iyyar APC Daga Sama Har Kasa
Khaleel Umar Bala✍️
02/05/2026
Form din Takarara Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala
02/05/2026
Maigirma ɗan takarar Majalissar Tarayya daga Karamar Hukumar Dala, Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal), ya ɗauki mataki mai muhimmanci na siyasa ta hanyar sayen fom domin tunkarar zaɓen 2027. Wannan ba kawai fara tafiya ba ne, illa alama ce ta ƙuduri, hangen nesa, da kuma shirye-shiryen kawo sauyi mai ma’ana ga al’ummar Dala.
A wannan lokaci da al’umma ke neman shugabanci nagari, mai gaskiya da riƙon amana, Hon. De Awwal ya fito da manufar zama wakilin da zai ɗauki muradun jama’a a zuciya, ya kuma mayar da hankali wajen inganta rayuwar matasa, ƙarfafa tattalin arziki, da samar da ayyukan yi. Wannan yunƙuri nasa yana nuna cewa siyasa ba kawai neman kujera ba ce, illa hidima ce ga al’umma.
Dala na buƙatar wakili mai hangen nesa, wanda ya san matsalolin yankinsa kuma yake da ƙarfin guiwar tunkararsu. Hon. Auwal Sani Abdullahi na da damar zama wannan jagora, idan aka ba shi goyon baya daga al’umma.
Lokaci ya yi da za a haɗa kai domin ganin an samar da wakilci nagari a Majalissar Tarayya. Tafiyar 2027 ta fara ne yanzu — kuma Dala na da damar sake rubuta tarihinta ta hanyar zaɓar shugaba mai kishin al’umma.
De Awwal – Murya ce ta Dala, Wakili mai nagarta!
Khaleel Umar Bala✍️
01/05/2026
Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) mutum ne mai hangen nesa, jajirtacce kuma mai kishin al’ummar Dala. Ya kasance jagora da ya fahimci bukatun jama’a, musamman matasa da marasa karfi, tare da kudurin kawo sauyi na gaskiya da cigaba mai dorewa.
Cikin Video Jawabin Maigirma Dantakarar Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Yayin Kai Ziyara Zuwaga Shugabancin Jam’iyya Na Karamar Hukumar Dala Karkashin Jagorancin Shugaban Jam’iyyar Apc a Karamar Hukumar Dala Alh Dayyabu Ahmed Maiturare
Zanbawa Jam’iyya Takarda a Rubuce Ina Buqatar da Addua’rku Zamuje musiya Form Domin Yin Takara
Hon De Awwal💪
28/04/2026
Zamusiya Form Kuma Zamuyi Takara Kuma Zamuyi Nassara da Karfin Ikon Allah 🤲
28/04/2026
Alhamdulillah
A Yammacin Wannan Rana Ta Litinin Mai Girma Hon De Awwal Dan Takarar Majalissar Taraiyya A Karamar Hukumar Dala A Karkashin Jam Iyar A P C Mai Mulki Yasamu Damar Kaiwa Shugaban Jam Iyar A P C Na Dala Alhaji Daiyyabu Ahmad Mai Turare Ziyara Ta Girmamawa A Wannan Rana
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano
