15/06/2025
DA DUMI-DUMI: Matashin da ya hau saman tsauni a Bauchi, ya ce sai Bala Wunti ya amince zai tsaya takarar gwamna kafin ya sauko, yanzu haka ya sauko daga saman tsaunin, jami'an tsaro sun tafi dashi.
MUNA MUKU BARKA DA ZUWA SHAFIN AREWA REPORTERS, MUNA KUMA MIKA GODIYARMU BISA AJIYA
15/06/2025
DA DUMI-DUMI: Matashin da ya hau saman tsauni a Bauchi, ya ce sai Bala Wunti ya amince zai tsaya takarar gwamna kafin ya sauko, yanzu haka ya sauko daga saman tsaunin, jami'an tsaro sun tafi dashi.
20/03/2025
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Dr Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP. Ne Zai Gabatar Da Hawan Sallah Bana. Kuma Za’ayi Komi Cikin Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali. Muna Addu’a ALLAH Yasa Ayi Lafiya Agama Lafiya Cikin Aminci. -Yahya Gwangwazo.
26/02/2025
Ina taya shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar sake tabbatar da shi a Shugaban jam'iyyar daga nan har 2026.
Wannan ya kara nuna irin ci gaba da nasarorin da jam'iyyar ta samu a karkarshin jagorancinsa.
Muna fatan Allah ya ƙara bawa Dr. Abdullahi Ganduje nasarori.- ENG Najib Ibrahim Nababa
19/02/2025
Ni Yahya Gwangwazo Ban Taba Ganin Mutum
Karimi Da Dattako Kamar Sarkin Kano Aminu Ba. Kuma Ina Tabbatar Maka Har Iyanzu Wannan Danbarwar Da Akeyi Bai Sauka Daga Layi Ba.- yahya Gwangwazo
17/02/2025
Samun irin su Hon Nasir Ja'oji a Tarauni kaɗai nasara ce domin ƙoƙarin da yake wajen taimakon al'umma iya wanna ma nasara ci babba - Baba Sai'du Danjuma
15/02/2025
Kaf karamar hukumar Tarauni Banga Mai taimakon matasa maza da mata akan harkar ilimi Kamar Hon. Nasir Bala Aminu Ja'oji Al'ummar karamar hukumar Tarauni muna godiya.- Najib Ibrahim Nababa
03/02/2025
Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Bayero, Mutum ne mai Hakuri da Yakana. Gashi Mutum ne mara magana Sosai Kuma
Bashi da Abokin Fada Wannan ko Maqiyansa ma sun fada.- Yahya Gwangwazo
25/12/2024
"Tarihin siyasar Tarauni ba zai taɓa cika ba sai an sanya sunan Ja'oji"
06/10/2024
Ahmad Musa ya zura kwallaye biyun ne a wasan farko da ya bugawa kungiyar ta sai masu gida.
Kano Pillars ta doke Sunshine Stars da ci biyu da nema a wasan mako na biyar da s**a buga a ranar Lahadi a Katsina.
Tsohon ɗan wasan na Leicester City, ya koma ƙungiyar ne in da ya saka kwantiragi da zata kai shi ƙarshen kakar wasa ta bana.
Me zaku ce?