22/04/2026
Masha Allah ✅✅✅
Former Interested
Councilorship Naibawa Ward Kumbotso Local Government. Secretary Dankawu Media Team Member Of Rep. Kumbotso Federal Constituency Kano
i like a politics
22/04/2026
Masha Allah ✅✅✅
20/04/2026
Sponsored: Muna kira ga dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar kumbotso hon Idris Dankawu akan lallai yafito yasake neman kujerar majalalissar tarayyar kumbotso Karo na biyu idan ba hakaba zamu kaishi kara kotu.
Atarihin karamar hukumar kumbotso bamu taba samun dan majalissar tarayya wanna zaka kirashi kaitsaye a waya Kuma yadaga Koda kuwa bashida lambar wayarka domin sauraron matsalolin al'ummar da yake wakilta.
ada karamar hukumar kumbotso bamusan idan zaaima biki ko suna ko kashiga wata damuwa kagayawa dan majalissa ba Amma gashi yau zakakai kukanka wajan dan majalissar tarayya harma yabaka kautar 5m ko 3m 2m 1m ko 500k ko 300k ko 200k ko 100k
wannan babbar nasarace agaremu.
idan kakalli bangaren ayyuka hon Idris Dankawu yakawo mana ayyakan alkairi acikin karamar hukumar kumbotso kamar irin tituna da saka futulon solar da sanya sabbin taransifomomi da bada gudun mawar kudi domin gyaran tsofoffin taransifomomi
idan ka dawo bangaran matasa yan gwagwarmaya wasu yabasu jari wasu yabasu sababbin baburan hawa wasu yasa masu aiki a matakin kasa wasu a matakin jaha
idan kadawo bangaren ilimin addini dana boko ya dauki nauyin karatun matasa da dama da bada gudun mawa wajan kara taimakon malam islamiyyu domin suji dadin koyar da dalibai.
Hon dahiru danbayo magadawa jagoran matasan mazabar kureken sani