Malamai/Mutanan kirki ku amsa kira

Malamai/Mutanan kirki ku amsa kira

Share

wannan page,ne fafutuka da tattaunawa wajan ganin malamai da mutanan kirki su amsa kiran shiga siyasa

14/04/2026

Babu ruwana da jamiyyar daka futo
Hakika asama bana Apc amma haka baze hanani tallata pantami ba don nasan kaf yan siyasar arewacin Nigeria babu me qualityn sa

02/03/2026

Ni wannan mutumin bawai ina sonsa bane saboda yadda yakewa mutanen kasarsa, kurum sai don yadda qarara yake daɗa nunawa duniya irin zaluncin Yahudu, duk wasu shika-shikan laifi da ya kamata mutum yayi a farmasa ya aikatasu shi, duk wani kalar fyaɗe da akewa demukuradiyya yayi.... Amma har yau sun kasa nuna masa yatsa.

Saboda me? Saboda ɗanye ne sharkaf, baruwansa, ba uwar da yake nema gun kowa, a kasarsa yake samarwa da yan kasa komi, bai dogara da kowa ba, babu wani takunkumi da zai masa birki.

Uwa-uba yana da manyan kayan aiki 💣 yanzu ya baje musu aiki. Duk wanda baya tsoron mutuwa to shi ke zama abin tsoro. Allah ka hada mutanen nan da dede su. Shi Kim dama baisan Allah ba, yesu almasihu ba sani yai ba.

Telan sa ne kurum ke masa dinkin da yaga dama ya kyalesa.

© Ibrahim Y. Yusuf

26/02/2026
Photos from Malamai/Mutanan kirki ku amsa kira 's post 26/02/2026

Labarin mai daɗin ji bangaren kano Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar Al-furkan da Professor Mansur Isa Yelwa suma an ce suna da sha'awar shigowa harkokin siyasa da takara a jahar kano da Bauchi domin kawo gyara ga al'ummar bakiɗaya.

Wannan dalilin ne asalin fara shigo da sojojin American Arewa Nigerian domin hana addinin Allah da shari'ar musulunci, Akwai kuma Yan kwangila yahudawa da yawa acikin Yan siyasa da yan gwagwarmaya.

Babban shirinsu a yanzu suna son haɗa mu gaba da faɗa tsakanin kudu da Arewa, sannan wancan kuɗaɗen da Donald J. Trump ya turawa kristoci sama da triliyan 3 ba zan ce komai ba amma ku gane da kanku!

Ku tambayi yan jam'iyyar matasa, me yasa basu s**ar makircin yahudawa American da illar shigo da Sojojinsu ƙasar nan, kamar yadda suke gwagwarmaya?. Me yasa aka kashe guda ɗaya a kudu s**a fito zanga-zanga amma mu an kashe mu kamar kiyashi sun yi shiru.?

Photos from Malamai/Mutanan kirki ku amsa kira 's post 25/02/2026

Shin Lokaci yayi Dayakamata malamai da Mutanan kirki su shiga siyasa?

Menene tinaninku akai
Dan Bello fans Professor Isa Ali Pantami

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Naibawa Yan/katako
Kano