Asslmu Alkum , dalili na daya shine muna da hadin Kai duk abinda muka fada akan mazabar mu ko unguwa , akwai masu magana aji to gaskiya lokachi yayi da zamu Samar da Haka , badan komai ba idan kaduba zakaga anbarmu abaya ta ko'ina dolane mu hada kanmu mazan mu da matan mu, walhi walhi mukayi Haka zamu samu abinda muke so wajan shugabannin mu . Saboda da Haka muke so mu hadu musan menene matsalolin mu a mazabun mu . Dan Haka duk Dan karamar hukumar gwale to ga aiki ya taso Mana .
Mafitar mazabu - 10 na karamar hukumar gwale 2023
ASSALAMU ALAIKUM JAMA'AR KARAMAR HUKUMAR GWALE MAI ALBARKA GA DAMA TASAMU MAZA DA MATA INSHA ALLAH .
16/01/2022
DALILIN BUDE SHAFI INSHA ALLAH ZAMU BAIYANA HAKA
insha Allah zamu zaiyano Mani fofin mu
MUCIRE ABU UKU , SIYASA, HASSADA , BAKIN CIKI.
MUCECI MATASAN KARAMAR HUKUMAR MU DAN ALLAH .
16/01/2022
Assalamualaikum dalilin bude shafi shine , Wayar dakan matasa maza da Mata a karamar hukumar gwale insha Allah . Duk Mai San Karin bayani ya tuntube mu ta wannan link .👇👇👇👇👇
MAFITAR MAZABU 10 NA G23 WhatsApp Group Invite
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano
700241
