Mai girma governor Abba Kabir Yusuf muna matuƙar godiya da wannan opportunityn🙏
Gida Gida Indian Scholars 2025 Batch
This page is for the Gida Gida 2025 Indian Scholars
31/01/2026
A yau Asabar 31/01/2025 ɗaliban da suke karantar Civil Engineering a Jami'ar Sharda University dake ƙasar India wanda mai girma governor Abba Kabir Yusuf ya ɗauki nauyin su s**a sami nasara a gasar kwallon ƙafa da makarantar ta shirya.
Wannan ya nuna cewa É—aliban suna matukar kokari da bangaren karatunsu da kuma sauran bangarori.
Allah ya sakawa mai girma governor da mafificin alkhairi yayi masa jangora.
31/01/2026
Ɗaya daga cikin ɗaliban da Governor Abba Kabir Yusuf ya tura ƙaro karatu a ƙasar India a shekarar 2025 Haruna Tahir Abdullahi dake Department of Forensic Science a Jami'ar Sharda University ya samu mataki na farko (1st position) a gasar debate da aka gudanar a makarantar.
Allah ya sakawa mai girma governor da mafificin alkhairi yayi masa jangora.
Congratulations to all Kano Sharda University 2025 Scholars for their outstanding performance in the first semester exams!
31/01/2026
Ɗaliban da Governor Abba GIDA-GIDA ya tura ƙaro karatu zuwa India (Sharda University) a shekarar 2025 sun nuna matuƙar bajinta a jarrabawar su ta farko.
Inda kusan dukkanin su s**a sami mataki na ƙololuwa (first class).
Allah ya sakawa governor Abba Kabir Yusuf da mafificin alkhairi, yai masa jangora.
31/01/2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
