Ajaka gefe
Abaka Tarihin Nigeria
Yafi Ajaka gefe Abaka
Miliyan 70 kishin ƙasa Yafi kishin Aljihu malam 🤣
Anas Sagir Auwal
Follow and repost my new VIP account old account has been hacked ðŸ˜
Kana following dina kasa Done nima zanma
💥Let's go 💥
Anas Sagir Auwal
Weekly Challenge
15/06/2025
KASAR CHINA....
Ta tura da manyan jiragen Cargo dauke da muggan makamai zuwa kasar Iran a kokarin da take na temakawa Iran, duk da cewa Iran tana da duk kalolin kayan yakin da zata iya cigaba da fafatawa da Isra'ilaaaa amma samun karin makaman zamani daga China hakan babbar nasara ce...
A nata bangaren kasar Pakistan ta shaidawa Amurka cewa idan har Isra'ila tayi amfani da makaman Nuclear akan kasar Iran ko shakka babu ita ma Pakistan zatayi amfani da Nuclear dinta ta kaiwa Isra'ila hari, sannan idan wasu kasashe irinnsu England da France ko Canada s**a shigarwa Isra'ila to suma Pakistan zasu tura da sojojinsu zuwa Iran don temakawa Iran...
A wani rahoto da Grok ya tabbatar a Twitter a safiyar nan an nuna cewa Isra'ila ta nemi Amurka da ta shigar mata cikin wannan yakin da takeyi da Iran amma Amurka taki yadda inda tace ai ba ita ce ta janyo yakin ba domin tana cikin tattaunawa da Iran shi Natanyahu yayi gaban kansa ya kaiwa Iran hari saboda Amurka ba zata shiga ba tunda akwai sansanonin Amurka masu yawa a yankin gabas ta tsakiya da Iran zata iya farmaka idan har Amurka ta shiga yakin....
To Madallah....
15/06/2025
Nidai nace Ameen ya Allah
Wambai Market Oria Abuja line
15/06/2025
Tabarr🫢🫢🫢
15/06/2025
Alhamdullillah Masha Allah
21/05/2025
Sarki Ilaje
Barka da safiya dafatan Kowa yatashi Lafiya Allah yahadamu da Alkhairi Cikin Wannan Rana
09/04/2025
Barka da safiya Abokina Dafatan katashi Lafiya
Kuyi Following dina Nima zanyi naku
FOLLOW TO FOLLOW
Available
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
700101
