13/04/2026
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJUUN ×3
Allah ya jaddada rahama ga mahaifiyar Ibrahim Umar Ballah
Tsohon Dan majalisar tarayya kumbotso
Introduction
The Ballah Dawo-Dawo 2027 Movement was established to highlight the work, contributions,
13/04/2026
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJUUN ×3
Allah ya jaddada rahama ga mahaifiyar Ibrahim Umar Ballah
Tsohon Dan majalisar tarayya kumbotso
29/03/2026
We moved
29/03/2026
Allah ka iya mana
22/03/2026
A yau lahadi 22/03/2026 anyi Gangamin Taron bikin Barka da sallah (KALANKUWA) wanda aka saba gabatarwa a gidan Jagora Sen. Rabiu Musa Kwankwaso dake miller road 🥰🥰🥰
22/03/2026
Masha Allah
Tawagar Hon Ballah NewsFeed tasamu halartar bikin sallah da yan kwankwasiyya ke tsarawa duk sallah
21/03/2026
Sakon maigida
17/03/2026
Yan uwa kowa yayi register da jam'iyar mu ta NNPP KWANKWASIYYA
Follow this link to register or renew your membership with NNPP
https://www.nnpphq.org
16/03/2026
A jiya LAHADI ne 15/03/2026, Hon. Ibrahim Umar Ballah ya gabatar da rabon kayan (Azumi) ga streering committee da shugabanni riko na kamar hukuma da mazabu goma 11 dake fadin karamar hukuma
Allah ya karɓi ibadunmu, ya yi mana gafara, ya ƙara wa jiharmu da ƙasarmu zaman lafiya, kwanciyar hankali, da arziki mai ɗorewa. Amin. 🤲
Rahoto
Bukhari Ashafa
ALLAH YA CECI YAN ADAIDAITA SAHU
Mafi yawancin matasanmu itace sunaarsu akano
Akallah zasu kawa gwamnatin butulawa 150k kowanne mashin
10/02/2026
Muna alfahari da iyayen kungiyar ballah dawo-dawo 2027
Hon Aminu Emir Allah ya kawo baban rabo
Hon Ballah NewsFeed