02/06/2026
I Love you Dady 🥰🔥🤩🥰
Allah ya qara wa Dr. Naseru yusuf Gawuna lpy amen amen
Gawuna kawai forever
02/06/2026
I Love you Dady 🥰🔥🤩🥰
02/06/2026
Dan Allah Ina Neman Wanda S**a San Yacca Ake Saita Wanan Subcribtion Dinan Da Facebook S**a Bani, Inason Su Mun Bayani Abunda Yake Nifi da Kuma Ya Ake Aiki Dashi Da Kuma Yacca Zan Saita Shi
01/06/2026
Yanzu Yanzu Dan Takarar Gwamnan Jahar Kano a Jam'iyyar NDC Mai Girma Comr Abdussalam Tare da Dan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya Mai Girma Dr Naseru Yusuf Gawuna a Kan Hanyar Su Ta Komawa Abuja Allah ya Kai Mana Ku Lpy Amen
01/06/2026
Mai girma ɗan takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya a jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya kai ziyarar Ta'aziyya ga iyalai da ƴan'uwan aminin sa, Marigayi Alh. Nazir, Flight Engineer, wanda Allah Ya yiwa rasuwa, dake zaune a unguwar Shagari Quarters, Kano.
Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiyan, Dr. Gawuna bayan jaddada jimami da alhinin wannan babban rashi yayi addu'ar fatan Allah Ya jikan sa Ya kula da bayan sa Ya kuma kyautata namu ƙarshen... Amin.
Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
Litinin 01/06/2016.
01/06/2026
Da Yawan Yan Nigeria Basu Ki Ace na Mutu ba Inji Tunubu Dan Allah Ku Bashi Amsa a Comment section 🤔💪
31/05/2026
Tofa Kunji Abunda Gwamnatin Nigeria Take Cewa Wai Bazata Iya Bawa Ko Wacce Makaranta Tsaro ba Kunga Kenan Saidai Kowane Dan Nigeria Ya Cire Dansa Ko Yarsa Daga Makaranta Domin Samun Kwanciyar Hankalin ka
Su Masu Kudi Zasu Kai Yayan su Private Schools na Kudi Su Biya Makudan Kudi akan Karatun Yayan su
Su Kuma Yayan Talakawa Da Suke Fama da Abunda Zasu Ci Sbd Matsi Da Fatara Da Aka Kakkaba Mana Tayaya Mutum Zai Iya Kai Dan Sa Cikin Aminci
Akwai Talakawan Da Kyar Daman Suke Iya Biyan Kudin School Fees Na Makarantar Su Wanda Kudin School Fees Din Bai Kai Naira Dubu Daya ba (1000) Amma Sbd Talaucin Da Suke Ciki Wasu Akan Biyan Naira 1000 Din Suke Hana Yayan su Zuwa Makaranta Sbd Abunda Zasuci Suke Nema Bisa Dole Suke Hakura da Karatun Yayansu S**e Su Koma Jari Bola Ko S**ai Su Kasuwa Su Dunga Bige Bige
Yaro Da Ake So Ya Samu Background na Karatu Amma Ina Gwamnati Taki ta Kula da Harkar Ilimi A Kasar nan Musamman Ma na Primary Abun Yayi Worth
Karatun Jami'a Yazama Masifa Kudin Registration Yayi Yawa Wasu Iyayen Suna Ji Suna Gani Dan Su Dake Da Basira A Wajen Karatu Amma Sun Kasa Biya Masa Kudin School Fees Kuma Gwamnati Tana Gani Ba Abunda S**a yi Domin Daukar Mataki
Yanzu Abun Bakin Cikin ma Shine Kaje Kai Danka University Haka Yan ta@'dda Zasuje Su Kwashe Yaran Talakawa Wanda Daga Karshe Su Fadi Kudin da Iyayen Talakawa Bazasu Iya Biya ba
Daga Karshe Idan Sun Fadi Kudin Fansa Haka Zasuy Fafutuka Su Hada Kudinan Amma Daga Karshe Kakai Kudin Kuma Su Karbi Kudin Sanan Su K@she Maka Danka Ko Yarka Kayi Biyu Babu Gashi Sun Talauta Ku Gashi Sun Kashe Maka Danka ko Yarka Bayan sun Karfi Kudin Fansar
Babu Wani Dan Siyasa da Dansa Yake Wata Jami'a a Kasar Nan Kowanne Su Ya Kwashe Yayansa Yakai Kasar Waje Saboda Sun Riga Sun Lalata Karatun Yayan Talakawa
Amma Yanzu Duk Da Wanan Masifar Da Muke Ciki Sai A Samu Wasu Dabobbi Daga Arewan Cin Nigeria S**e Zasu Sake Zabar Omologo Sbd Tsabar Dabbanci Da Gidaddanci
Mu Daman Can ba Kaunar Abida Muke ba Ballatana Ta ynxu ta tabo mn Sarkinmu Dole mu kada Abida Ranar Zaben 2027 d Yardar Allah 😏
31/05/2026
Dan Dogarai zai yi majalisi a Fadar Mai Martaba Halastaccen Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero A Fada dake Nassarawa a Yau bayan Sallar Magrib.
31/05/2026
Ku Duba Yadda Dan Takarar Majalisar Tarayya Na Karamar Hukumar Fagge Goro Yake Nuna Girmama Ga Mai Gidan Mu Dr Naseru Yusuf Gawuna Muna godiya sosai Allah Yabar Zumunci amen
30/05/2026
Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mai Jiran Gado 2027 Dr Naseru Yusuf Gawuna Yake Gaisawa Da Shugaban Kasar Nigeria Mai Jiran Gado 2027 Insha Allahu