01/12/2023
Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf kenan yanzu haka yayin giftawarsa unguwar kofar Nasarawa dake birnin Kano.
Asalm alaikumu muna muku Fatan Alkhairi ya Ubangiji Kabamu Nasara a zabe mai zuwa Allahumma Ameen.
01/12/2023
Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf kenan yanzu haka yayin giftawarsa unguwar kofar Nasarawa dake birnin Kano.
01/12/2023
Beautiful views of Kano State, Nigeria🇳🇬🥰❤️
01/12/2023
Todays Best Photo
❤❤❤❤❤❤
01/12/2023
Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf kenan tareda Mai Martaba Sarkin Dutse Alhaji Muhammad Hamim Nuhu Sunusi kenan Jiya a Airport ta Abuja kan hanyar su ta zuwa kano.
01/12/2023
Yanzu- Yanzu Daga Karamar Hukumar Doguwa Local Government. Yayin Gabatar Da Addu'ah Ga Mai Girma Gwamna Jahar Kano Wato Abba Kabir Yusuf. Allah Ubangiji Yabashi Nasara Akan Makiyan Sa.Ya Allah Ya Zaunar Da Kano Lfy. Allah Ubangiji Yabawa Abba Kabir Yusuf Nasara A Kotun Koli Sabo Da Alfarma Annabi Muhammadu.
Muhammadu Rasulillah
❤❤
30/11/2023
Sai Kayi Takwas da Izinin Ubangiji🙏
30/11/2023
Mujiradai a Kano zamuci ribar kuri'armu Dayardar Allah Abba Kabir Sai ya karba🙏
Welcome back to Kano H.E Abba K Yusuf Executive Governor Of Kano ✈️🙏
Akwai Nasara Inshallah 🙏
30/11/2023
Ramin da Sukai su Zasu fada Cikin Sa Abba Zai yi Nasara a Supreme court Alfarmar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama👏.