Comrade & Warkal media team

Comrade & Warkal media team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade & Warkal media team, Political organisation, kura karfi bakin fallasa, Kano.

Masha Allah! An buɗe office lafiya, an kuma kammala taro lafiya. Muna godiya ga Jagora, Sen. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bi...
23/09/2026

Masha Allah! An buɗe office lafiya, an kuma kammala taro lafiya. Muna godiya ga Jagora, Sen. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bisa tsayawa da yayi ya tabbatar da buɗe wannan office ɗin duk kuwa da uzrin da yake dashi na jirgi da yake jiransa

The Time Is Now
23/09/2026

The Time Is Now

Warkaliyya Movement
23/09/2026

Warkaliyya Movement

14/09/2026

Saƙon Daga Hafiz Karfi ne

14/09/2026

Yan Gwale Damai k**a Ake Kota Inji Shatan Warkal

14/09/2026

Uban Maza
Hon Eng Alh Aminu Abdullahi Warkal

Muna mika sakon godiya ta musamman ga jagoranmu, Hon Aminu Abdullahi Warkal, bisa tallafin kuɗin data da ya bayar domin ...
14/09/2026

Muna mika sakon godiya ta musamman ga jagoranmu, Hon Aminu Abdullahi Warkal, bisa tallafin kuɗin data da ya bayar domin faranta ran ’yan Media Team ɗinsa.

Tuni mun riga mun fara rabon tallafin inda muka dauko mabanbantan mutane daga sassa daban daban na karamar hukumar Gwale dama na fadin Jihar kano baki daya

Muna AdduAr Allah Ya sak**asa da alheri,Ya ƙara arziki da ɗaukaka 🤲❤️

Sannan wannan first bach Akwai second bach
Zuwa Gobe da jibi insha Allah

Gwale sai namiji 💪💪🙏🙏

Daga wajan taro na yau OKGGGB
27/08/2026

Daga wajan taro na yau OKGGGB

25/08/2026

Address

Kura Karfi Bakin Fallasa
Kano
HAFIZU

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade & Warkal media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share