04/04/2022
Muna alawadai da wannan farmakin da ayn ta'adda s**a kaiwa jirgin kasa na kuduna zuwa abuja
Abuja-Kaduna train: A phone call saved me - Obi of Onitsha
The Obi of Onitsha, Igwe Nnaemeka Alfred Achebe, on Saturday, April 2, disclosed that he almost boarded the Abuja-Kaduna train if not for a telephone call.
04/04/2022
Wanna shine abinda yaka mata domin zamar da kasar my lafiya
Malaman Addini sun bukaci a yi wa 'yan ta'adda ruwan bama-bamai
Wata tawagar Fastoci da karkashin karkashin kungiyar mabiya addinin Kirista ta 'United for Change Association', ta roki gwamnatin Najeriya da kuma rundunonin sojin kasar da su kaddamar da gagarumin f…
25/07/2021
allah ubangiji yaji kansa da rahama
Yanzu-yanzu
Allah ya yiwa Babban Kwamandan jami'an sintirin Vigilante na Jihar Kano Muhammad Kabir Alhaji, Wanda akafi Sani da (M K ALHAJI) Rasuwa yanzu, bayan ya sha fama da rashin lafiya.
Ɗan marigayin Salisu Muhammad Kabir ne ya tabbatar da rasuwar ga Freedom Radio.
Za ayi jana'izar sa a gidan sa da ke Unguwar Jaba, a Ƙaramar Hukumar Fagge, da ƙarfe 5pm na yamma.
Allah ya Gafarta Masa Amin
09/07/2021
Da safiyar yau juma a Wanda tayi dede da 9/7/2021 vijilante sheka sabuwar mandawar zoon sun samu nasarar chafke wasu da ake zargin barayin transformer ne zimu cigaba da bincike akai
05/07/2021
Gidan kaji vigilante co
command say no crime