Hausa Update News

Hausa Update News

Share

Labaran Fadakarawa tare da Nishadi🤝

19/04/2026

DANGINA KASHI NA 8

17/04/2026

Alhamdulillahi 🙏 Allah Kabamu Nasara.

Mun kara Bunkasa Kasuwancin mu a fadin Nigeria,

Dukkan wani masoyinmu Mai Kaunar mu to ya taimakemu akan Kasuwancin mu.

Bikin Suna
Bikin Aure
Birthday 🎂
da kuma kowane irin taro da ake Bukatar mu.
07033663845

Nishadi da jin dadi sai Kuna tare da DJ MAI CAPACITY 🥁🎶

Barkanku da Jumma'a 🙏

Allah Kabamu mafita Duniya da Lahira 🙌

16/04/2026

DANGINA KASHI NA 7

13/04/2026

DANGI NA Kashi na 1

12/04/2026

Gawuna barka da zuwa, Ashe zamu hade 🤝

12/04/2026

Gawuna barka da zuwa,

Ashe zamu hade 🤝

daga Taskar Chairman Tijjani Gandu

11/04/2026

Daga Taskar Mawallafi
Hon. Amb. Habibu wada Salisu

Za ku iya Samun full Audio A shafin mu na YouTube

TIJJANI GANDU TV

04/04/2026

A ci dadi Lafiya mu gani ☝️

01/04/2026

“APC za ta sha kaye a Kano a 2027 saboda Kwankwaso ne ke da cikakken tasiri a siyasar Kano. APC ta na matukar buƙatar lashe zaɓe a Kano, domin idan muka samu jihar tare da gudummawar manyan ‘yan siyasa, za mu iya samun kusan kuri’u miliyan 3.5. Don haka, idan Kwankwaso ya ci zaɓe a Kano, to mu na cikin matsala.”

Alwan Hassan, jigo a APC ne ya faɗi haka s wata hira da ya yi da gidan jaridar TheCable.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

No 6c Murtala Muhammed Way
Kano