Kissar wahayi ga manzon Allah s.a.w. Mal ubale Adakawa kano. (1)
Habeeb 24 Tv
*HABEEB 24 TV* dandali ne na ilmantarwa da ba da shawarwari masu amfani, domin taimakawa ɗalibai da jama’a su fahimci darussa cikin sauƙi da amfani.
Manufarmu ita ce kawo ilimi cikin sauƙi, mu maida kowane darasi ya zama hikima mai amfani. FOLLOW US ✔️
KISSAR ANNABI MUSA A.S DA FIR'AUNA, MAL UBALE ADAKAWA KANO (1)
KISSAR ANNABI MUSA A.S DA FIR'AUNA , MAL UBALE ADAKAWA (3)
Darajojin Manzon Allah s.a.w. Mal ubale Adakawa kano (3)
Darajojin Manzon Allah S.A.W. mal ubale Adakawa kano (2)
Dajojin Manzon Allah S.A.W Mal ubale Adakawa kano, (1)
28/05/2026
*🟤Ibnu Taimiyah R.A yace : Duk wanda yake da fahimtar alqur'ani, tare da sanin ma'anoninsa, ya fi cancanta da a girmama shi sama da wadanda ba sa sanin abinda yake cikin alqur'ani, saidai burace burace.🟤*
Bayanu Talbis...
28/05/2026
*☘️ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR, LA'ILAHA ILLALLAHU ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR WA LILLAHIL HAMDU.☘️*
_🌹🌹An kar6o daga Nabishatal Huzaly R.A,haqiqa Annabi S.A.W yace : Ranakun Haske ( 11,12,13 ) Ga Watan Zulhijjah,Kwanaki Ne Na Ci Da Sha.🌹🌹_
Muslim
28/05/2026
_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ranakun Haske *11,12,13* Ga Watan Zulhijjah,Kwanaki Ne Na Ci Da Sha Da Kuma Ambaton Allah.🌹🌹_
Muslim.
28/05/2026
*🟤♦️Ibnul Qayyim R.A yace : Mafi falala a wadannan kwanaki goma na zulhijjah, shine a yawaita yin ibada, musamman kabarbari, da tahlili, da tahmidi,ya fi yin jihadinda bai zama dole akan mutumba falala.♦️🟤*
Maddaariku...
Click here to claim your Sponsored Listing.
