07/03/2023
Ya Allah a wajenka muke nema. Ya Allah muna roqon ka da sunayen ka tsarkaka da kabawa wannan bawa naka kujerar gwamnan kano kuma kayi riqo da hannayensa dan futar da kano da al’umar cikinta daga halin da take ciki. Muna roqan Al’umma da ku fito ku kare haqqinku, da mutuncin ku da kuma martabar ku. Allah ka bamu nasara kasa ayi zabe lafiya a gama lafia
10/12/2022
KANO NNPP FLAG OFF GOVERNORSHIP CAMPAIGN IN KWANAR DANGORA. AKY YOUTH MOBILIZATION AND DOOR TO DOOR CAMPAIGN. IS THE WAY
09/12/2022
AKY YOUTH MOBILAZATION AND DOOR TO DOOR COMPAIGN
Wannan Qungiya mai suna A sama Tana Gayyatar Yan uwa Yan Kwankwasiyya Zuwa Taron Motsa Jam'iyyar Nnpp Sabuwar Nigeria.
Wanda Zamu Gabatar yau Insha Allah Bayan Sallah Juma'ah A Mazabar Giginyu .
Wurin Haduwa Giginyu Kofar Gidan Dan kabo
lokaci 3:00pm Xuwa Abinda Yasawaqa Allah Yabada ikon Halatta Amin
AKY YOUTH MOBILAZATION AND DOOR TO DOOR COMPAIGN MEDIA TEAM.✍️ Muhammad Mansoor Ahmed Giginyu