Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu, ya yan uwa na wannan gari wato wak dakatsalla, an bude wannan page ne domin siyasarmu ayau da gobe da jibi zuwa karshe, mu yi siyasar mu ba fada domin duk daya muke siya sa kuma rigar yanci ce kowa yana da ra ayinsa, sabi da haka don allah musan ya zamuyi ta, muyi amfani da wannan page wajen koyawa junan mu siyasa kafin mu futa wajen gari. Kowa zai iya tallata gwaninsa ga duk mai sha, awar siyasa zai iya magana mukuma zamu goya masa baya don cigabab wannan gari.
ALLAH YASA MU DACE AMIN.
Wak Dakatsalle Youth Politicians_ - -WDYP
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Wak Dakatsalle Youth Politicians_ - -WDYP, bebeji, Kano.
Salamun alaikum y tan wak dakatsalle ina yiwa kowa fatan alkairi, sannan kuma inayi was baking shigowa wannan shafi barks da zuwa.
Sai kawai kaji anyi announcing cewa kai ne zababbab damajalisa mai wakiltar bebeji da kiru at age of 25, how will u react. Hmm it can be possible YOUTH ARE POWERFUL.
27/08/2019
Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Culinary Team
Attire
Contact the business
Website
Address
Bebeji
Kano
711104
Kano
711104
