RT Hon Sani Wakili
Go again
Wakiliyya Aminiyya Movement
Domin yada Ayyukan Rt Hon Sani Adamu Wakili
Follow for follow
Let's go
Alhamdulillah for today
23/04/2025
Alhamdulillah!!!
Ku tayani da Murna Mai Girma Mai Gidan mu Rt Hon. Sani Wakili ya bani Babbar Offer ta a federal University Dutsin ma.
22/04/2025
Daga garin Minjibir inda Mai girma Dan Majalissar tarayya mai wakiltar kananun hukumamomin Ungogo da minjibir RT Hon Sani Wakili ya Sami halarta gaisuwar mutuwa, (ta'aziyyar) Alh Salisu Galadima Minjibir, inda ya Sami rakiyar Shugaban karamar hukumar Ungogo Hon Tijjani Amiru Binyaminu da Chairman party Ungogo L.gAlh Bilya
Allah ya gafarta masa Ameen 🙏
Sarkin Yakin Sani Wakili
22/04/2025
21/04/2025
We move again
20/04/2025
Cikin Hukuncin Ubangiji, A Yau Muka Dawo Aikin Saka Fitulin Solar Masu Amfani Da Hasken Rana A Sauran Mazabun Da Muke Dasu Kamar Yadda Muka Fara Sakawa A Baya, Inda Muka Kawo Na Mazabun Kwarkiyya, Yadakunya Da Tsakuwa Dake Karamar Hukumar Minjibir, Wanda Aikin Sakasu Zai Fara Nan Take.
Muna Nan Tafe Ga Sauran Mazabun Da Ayyukan Mu Baizo Musu Ba.
Fatan Mu Allah Ya Cigaba Da Dafa Mana.
Yau Tafi jiya
Follow my page Sarkin Yakin Sani Wakili
Let's go
15/04/2025
Dubu Jiran Mutum daya
Alhamdulillah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Telephone
Website
Address
Kano
36683434
