Duk yadda zakayima mutun bayani ba dole bane ya fahimce ka wasu kadan ne zasu iya fahimtarka sune wadda suke da kyakkyawan zato akanka ....
Wasu kuma mummunan fahimta suke maka da kuma kallon banza a koda yaushe da kuma wata mummunan nufi akanka abinda yafi bani haushi a social median nan shine...
Wani ba ruwanka dashi ammah shi rayuwarka kawae yake kallewa bazai taba bayyana maka a matsayin aboki bah sai lokaci da yaga ka sauka hanya.. burinshi kenan bawae zai maka fa gyara maka bane akan kukureka..shi burinshi kenan kawae yaga kukuren domin yazo ya zagi ka yaci maka mutunci domin wannan shine abinda yake jira....
Mu muna social media ne kawae sbd abokan arxiki muyi zumunci kana ayi wasa da kuma dariya wata rana sai labari saidai mutuna juna muyi dariya muyi kewa...
ALLAH KABARMU DA MASU KAUNARMU NA GASKIYA🤲
Umar Adamu Muhammed
this page is formed for the purpose of creating awareness among people, struggle for good governance, political promotion
This is my new 🆕 Page 📄
I solicit for your support and cooperation toward building this capacity
Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the business
Telephone
Address
Kano
