30/03/2026
Alhamdulillah 🤲 yayin Ziyarar girmamawa da barka da Sallah da mukakaiwa jagora kuma Shugaban juyin juya hali na Ƙaramar hukumar Nassarawa 💥 Hon Kamal Abdullahi Ali
Muntattauna abubuwa masu yawa na Siyasa dacigaban mazabar Ƙaura Goje, Nassarawa da Jihar Kano baki ɗaya.
✍️ Kwankwasiyya Grassroots political House Committee Nassarawa LG.
24/03/2026
KWANKWASIYYA GRASSROOTS POLITICAL HOUSE COMMITTEE NASSARAWA LG KANO
Alhamdulillah 🤲 aji kenan Litinin yayin ziyarar girmamawa da barka da sallah da wannan Qungiya takaiwa jajirtaccen dan Gwagwarmaya kuma Jagora a Mazaɓar Ƙaura Goje Hon.Yakubu Manaman fatan Allah yaƙarfafi Kwankwasiyya yabamu nasara awannan tafiya ameen 🤲
18/03/2026
KWANKWASIYYA GRASSROOTS POLITICAL HOUSE COMMITTEE ƘAURA GOJE WARD 💥
Amadadin Shugabancin wannan Qungiya muna mika saqon godiya ga ɗaya daga cikin zaratan samarin Jagororinmu Hon.Shamsi Abubakar Ɗoka wanda mukaji alert mai nauyi ta Account ɗin Muqaddashin Shugaban wannan Qungiya Aminu Masoyin Annabi 🤲
Muna addu,a Allah yajikan Hajiya yakara daukaka da yalwar arziki yakuma kare dukkan sharri ameen 🤲
✍️Ibrahim Dan Baba
Muƙaddashin P.R.O Ƙaura Goje Kwankwasiyya Grassroots political House Committee
09/03/2026
KWANKWASIYYA GRASSROOTS POLITICAL HOUSE COMMITTEE NASSARAWA LG KANO.
Alhamdulillah 🤲 Ziyarar mubaya,a ga Madugun Ɗarikar Kwankwasiyya da girmamawa tareda tattauna muhimman al,amuran Siyasar Ƙaramar hukumar Nassarawa kenan wanda wannan Qungiya mai albarka takaiwa Zaɓaɓɓen Ɗan Majalisar Jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Nassarawa Hon.MB Aliyu
✍️Kwankwasiyya Grassroots political House Committee Nassarawa LG
16/02/2026
A madadin wannan ƙungiya me albarka muna jajantawa ƴan kasuwar singa da ibtila'in gobara ya afkawa Allah ya mayar da alhei Allah ya tsayar iya haka ya kiye faruwar hakan a nan gaba.
Sing.......
Ibrahim Dan Baba PRO 2
14/02/2026
KWANKWASIYYA GRASSROOTS POLITICAL HOUSE COMMITTEE NASSARAWA LG
Alhamdulillah 🤲 yayin damuka kai ziyarar sada zumunci da girmamawa ga daya daga cikin ƴan Gwagwarmaya jigo kuma Matashin Jagora a Mazaɓar Ƙaura Goje mai hidimtawa al,umma Amb.Shamsu Abubakar Ɗoka
Antattauna muhimman al,amuran siyasa dacigaban wannan tsari na Kwankwasiyya musamman siyasar Mazaɓar Ƙaura Goje
Munayiwa kowa bangajiya fatan Allah yaƙara bamu nasara Ameen 🤲
✍️Ibrahim Dan Baba
P.R.O 2