Assalamu Alaikum barkanku da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lapia
APC United Youth Organization Kano
Political Organization
Allah ka kawo mana Afwa Allah kasa sauki yazo mana ta inda bama tinani Allah kayi ruko da hannuwanmu baki daya
09/11/2022
Usman zubairu shine zabinmu yadda muka zabeka Allah ya taimakeka da ysa munji mungani mai farin aniya muna yautata maka zato Mai gidan kowa hantsi kenan Allah Ameen ya hayyou ya qayyoum bi rahmatuka nasta'im kaine gwaninmu muna maka fatan alkairi by Abba Zidane Secretary General
09/11/2022
Usman zubairu shine zabinmu yadda muka zabeka Allah ya taimakeka da ysa munji mungani mai farin aniya muna yautata maka zato Mai gidan kowa hantsi kenan Allah Ameen ya hayyou ya qayyoum bi rahmatuka nasta'im kaine gwaninmu muna maka fatan alkairi
Muna tare dakai munji mungani bin zubair Allah ysa albarka cikin kujerarka fatan nasara
31/10/2022
Bin zubair yadda kake da kishin talakawa Allah ya dafa maka ysa albarka cikin kujerar da kake nema Allah ysa kayi abun fada kayi abun da sauran shuwagabanni suyi koyi dakai Ameen ya Allah
ALLAH ytsare ykuma kare
APC United Youth Organization Kano Political Organization
04/10/2022
Allah ysaka da alkairi woman leader habiba Sulaiman Umar
04/10/2022
Allah yakara sutura ysa mana albarka Allah ykawo rabo Mai amfani
Yadda muka wayi gari lapia Allah kasa mu muninci wunin yau lapia Allah Ka kara mana lapia da zama lapia ina yiwa kowa fatan alkairi yan uwana
02/10/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
19
