30/03/2026
Iran’s state television (IRIB) has confirmed that IRGC naval commander Alireza Tangsiri has succumbed to his wounds after an Israeli assassination attempt.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fasaha Online, Hayin dogo, Kano.
Jaridar 'FASAHA ONLINE' Ta shahara wajen kawo muku sahihan labaran cikin gida da kasashen waje, domin samun labarai da dumi-dumin su, kuci gaba bibiyarmu,👇👇
FOLLOW, COMMENT, SHARE & LIKE.
30/03/2026
Iran’s state television (IRIB) has confirmed that IRGC naval commander Alireza Tangsiri has succumbed to his wounds after an Israeli assassination attempt.
28/03/2026
ALHAMDULILLAH🙏🙏
(MALAM NASIRU AHMAD EL'RUFA'I)
Tsohon gwamnan kaduna Ya shaki iskar yanci,
22/03/2026
Ni da ƴata - Ànam muna muku barka da Sallah😎😎 Allah ya maimaita mana,
HAPPY SALLAH 💝
17/03/2026
🇮🇷❌🇮🇱 🔥 Makamai masu linzami na Iran sun sheke Shugaban Rundunar Sojojin Isra'ila Herzi Halevi A lokacin hare-haren da aka kai jiya da daddare.
🚨Aƙalla manyan shugabannin Isra'ila 10+ s**a sheke a cikin kwanaki 17 a ci gaba da rikicin Iran da Amurka.
📸📸👉Kafafen Yada Labarai na Turkiyya
17/03/2026
🇯🇵🇮🇷❌🇺🇸🔥 Japan ta yi watsi da bukatar Donald Trump kuma ba za ta aika jiragen ruwa ko sojoji zuwa mashigin don yakar Iran ba.