Gwarzo/Kabo Emancipation Movement

Gwarzo/Kabo Emancipation Movement

Share

Samun Kyakkyawan Hadin Kai, Da Nagartaccen Cigaba Me Dorewa Shine Muradinmu.

Photos from Gwarzo/Kabo Emancipation Movement's post 20/05/2021

TUNATARWA GA DUKKAN MABIYA WANNAN SHAFI...

A Madadin Shugabancin Wannan Kungiya, Matakin Karamar Hukuma Xuwa Jaha, Muna Sanar Da Kafatanin Al'ummar Dake Kishin Gaskiya Ga Cigaban Wadannan Yankuna Namu Biyu Cewa.

Wannan Kungiyar Gamayyace Ta Kai Da Kai, Wacce Muke Fatan Cimma Biliyoyin Nasarori Ta Silarta, Muna Rokon Ubangiji Ya Al'barkaci Wanna Kungiya Da Mabiyanta, Yabawa Jagororin Cikinta Ikon Tafiyar Da Ita Bisa Tubalin Adalci Ga Mabiyansu. Allah Ya Al'barkaci Al'ummar Kabo Da Gwarzo Jaha Dama Kasa Baki Daya Da Gwala-gwalan Kaddarori.

Mungode.! Mungode..!! Mungode...!!!
Cigaban karamar Hukumar Kabo/Gwarzo ne Kudirinmu.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Sultan Road Nasarawa G. R. A Kano
Kano