Yan Akidar Kwankwasiyya

Yan Akidar Kwankwasiyya This page promotes Kwankwasiyya ideology from grassroot.

INSHA ALLAHU SAI COMRD AMINU ABDUSSALAMU GWARZO ALFARMAR SHUGABA ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAIHI WASALLAM SAI UBANGIJI ...
28/09/2026

INSHA ALLAHU SAI COMRD AMINU ABDUSSALAMU GWARZO ALFARMAR SHUGABA ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAIHI WASALLAM SAI UBANGIJI YAFIZGE GWAMNATIN BOLA AHMED TUNUBU DA ABBA KABIR YUSUF

ZAƁI GWANINKA: Abba Gida-Gida Ko Aminu Abdussalam Gwarzo ?

INSHA ALLAHU SAI COMRD AMINU ABDUSSALAMU GWARZO ALFARMAR SHUGABA ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAIHI WASALLAM SAI UBANGIJI ...
28/09/2026

INSHA ALLAHU SAI COMRD AMINU ABDUSSALAMU GWARZO ALFARMAR SHUGABA ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAIHI WASALLAM SAI UBANGIJI YAFIZGE GWAMNATIN BOLA AHMED TUNUBU DA ABBA KABIR YUSUF

JIN RA'AYIN JAMA’A: Wa Zaka Jafa Wa Ƙuri'arka ?

A. Abba Gida-Gida
B. Aminu Abdussalam Gwarzo

A Kafta....

28/09/2026

Malam Pantami ya zama ƙarami tun da ya shigo tsarinmu na siyasa, a rabu da shi ya shigo iya wuya ~ Kwankwaso

MASHA ALLAH BAKOMAI GURIN ALLAH MUKE NEMA UBANGIJI YABAMU NASARA KUMA YAFUSGE MULKI DAGA HANNUN BOLA AHMED TUNUBU DA ABB...
25/09/2026

MASHA ALLAH BAKOMAI GURIN ALLAH MUKE NEMA
UBANGIJI YABAMU NASARA KUMA YAFUSGE MULKI DAGA HANNUN BOLA AHMED TUNUBU DA ABBA KABIR YUSUF ALFARMAR SHUGABA ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAIHI WASALLAM AMEEN

MUNA TARE DA OBI KWANKWASO DAYAR DAR ALLAH SAI SUN MULKI NAJERIYA 2027

Abba Hikima ya janye goyon bayansa ga takarar Obi/Kwankwaso, yayin da ya koma tsagin Atiku/Ameachi, sa’o’i bayan kammala zaben gwaji na kuri'ar jin ra'ayin jama'a da kungiyar TMG ta shirya.

25/09/2026

Idan kana sauraron Umar Labaran Ɗanga zaka ji hirar sa rabi ilimi rabi tarihi rabi wa'azi.

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

Karkamanta duk wadan nan da kalissafa da sai da su kwankwaso da kwankwasiyya za aci zabe da mai gidan ku FALLE DAYA BAIC...
25/09/2026

Karkamanta duk wadan nan da kalissafa da sai da su kwankwaso da kwankwasiyya za aci zabe da mai gidan ku FALLE DAYA BAICI ZABAN 2029 2023

AMMA DAKE UBANGIJI NE YAKE BAYARWA SAI GASHI ANIDA YAZAMA GWAMANAN JAHAR KANO

KUMA INSHA ALLAHU SAI UBANGIJI YAFIZGE GWAMNATIN BOLA AHMED TUNUBU DA ABBA KABIR YUSUF A ZABAN 2027 DAYAR DAR ALLAH

“Dan Hassan, Dan’Azumi, Dan Gwani, Danburan, Danbatta, Danjuma da Danja dai duk suna APC a Kano.”

— Hon. Sanusi Bature D-Tofa, Mai Magana da Yawun Gwamnan Kano.

25/09/2026

YAN AKIDAR KWANKWASIYYA AREWA FORUM KANO STATE CHAPTER

Barkammu da safiyar jumma a
Ya ubangiji kabamu nasara SAMA DA KASA alfarmar shugaba Annabi Muhammad sallalahu alaihi wasallam
BY sulaiman Umar Yusuf chairman Yan akidar kwankwasiyya

Masha Allah
25/09/2026

Masha Allah

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana jin daɗinsa dangane da yadda Hukumar Shirya Jarabawar NECO ta tabbatar da cewa Jihar Kano ta zo ta ɗaya a sakamakon jarabawar a shekarar 2026.

Address

No 6 C Gwammaja Tagwayen Gida, Amfani Plaza
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Akidar Kwankwasiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share