Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group

Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group

Share

This page was created to express our political views.

01/06/2026

Mai girma Abdul Adamu fagge,SAN Allah ya Kara sutura

27/05/2026
26/05/2026

Mai girma Gwamnan kano Alhaji Abba kabir yusif yayin da suke tattaunawa da Abdul Adamu fagge,SAN a gidan gwamnatin kano Allah ya kara daukaka

Photos from Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group's post 24/05/2026

Daga abuja wajan karbar sakamakon zaben fidda gwani na shugaban kasa bola tunibu Mai girma Abdul Adamu fagge, SAN tareda Ribiu Suleman Bichi da tsohon shugaban jam iyyar APC kano Abdullahi Abbas da tsohon mataimakin Gwamna kuma tsohon ministan gidaje Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo awajan taron Allah ya Kara daukaka

23/05/2026

Daga gidan gwamnatin kano yayin da aka gama tattara sakamakon zaben fidda gwani na shugaban kasa bola ahmad tunibu ayau daga mazubu daban daban dake kano Mai girma Abdul Adamu fagge,SAN yasamu halartar wannan zama Allah ya Kara daukaka

22/05/2026

Barkanmu da jumaa Allah ya karbi ibadunmu

15/05/2026

Barkanmu da jumaa Allah yasa mu dace sabo da rasulillahi

Photos from Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group's post 13/05/2026

Ajiya kenan yayin sulhun da akayi na yan tskarar sanatan kano ta arewa Mai girma Gwamnan kano da mataimakin sa da tsohon Gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje da sauran shugabannin jam iyyar APC kano ciki hadda Abdul Adamu fagge, SAN duk sun shaida zaman inda sanatan abdullahi tijjani gwrzon ya janyewa sanata baurau jibirin

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Shehu Azare Avenue Fagge B
Kano