08/10/2025
Kano muke fatan yamulka
Dsp, Sanata Barau I Jibrin Maliya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Senator Barau Jibrin maliya A kida, Political organisation, Kano.
08/10/2025
Kano muke fatan yamulka
Dsp, Sanata Barau I Jibrin Maliya
Barau muke fatan yazama gwamnan kano
2027
16/09/2025
Mai girma
Dsp
Sanata Barau I Jibrin Maliya
Yazama
Inuwar Talakawan Jahar kano
15/09/2025
Sanata Barau I Jibrin Maliya
2027
Zai zowa kanawa da
Sallo, sabbin aika ce aika ce
11/09/2025
Amin ya Allah
11/09/2025
AKIDAR MU
KUMA ZABIN MU
MALIYA NE 2027
Karka manta
Da jagoran al ummar Jahar kano
Mai albarka
Maliya Alkhairi ne
A jihar Kano an rushɛ gidajen jama'a har da k!sa a unguwar Rimin Zakara. Sai yaushe Kwankwaso zai je su ma ya ƙwato na su haƙƙin?
18/08/2025
ALLAHU AKBAR: Masallaci Mai Shekaru 700 a Kasar Sin
Masana tarihi sun tabbatar da cewa wani katafaren masallaci da ke yankin Xian a kasar Sin (China) ya kai sama da shekaru 700 da aka gina shi. Wannan na daga cikin shaidu da ke nuna yadda addinin Musulunci ya dade yana tasiri a ƙasar.
Musulmi na addu’a Allah ya ƙara wa Annabi Muhammad (SAW) daraja.